About: Editor In-Chief

Recent Posts by Editor In-Chief

MAIDAKIN SHUGABAN KASA AISHA BUHARI TAYI JAN HANKALI GA MATA.

Comments are closed
Mai dakin shugaban kasa Hajiya A’isha Buhari ta yi kira ga mata su kasance a sahun gaba wajen kira ga batutuwan wanzar da zaman lafiya a tsakanin matasan najeriya. Madam Buhari tace hadin kan najeriya da zaman lafiya tsakanin al’umarta ba abin wasa ba ne. Mai dakin shugaban kasar na wadannan kalamai yayin bude baki da wasu
more

YAU MA’AIKATAN LAFIYA DA BA LIKITOCI BA SUKA KOMA AIKI BAYAN SHAFE FIYE DA KWANAKI 40 SUNA YAJIN AIKI.

Comments are closed
Yau mambobin kungiyar ma’akatan lafiya ta kasa wadanda ba likitoci suka koma bakin aiki bayan shafe kwanaki 45 suna yajin aiki. Tun a cikin watan Afrilun bana ne uwar kungiyar ta kasa ta umarci ‘yayanta su kauracewa wuraren ayyukan su saboda takaddamar da ke tsakanin su da gwamnatin tarayya. Takaddamar ta biyo bayan abin da kungiyar ta
more

WASU FURSUNONI SUN TSERE DAGA GIDAN KURKUKU NA GARIN MINNA.

Comments are closed
Hukumar kula da gidajen yari ta kasa ta tabbatar da cewa, wasu daurarru sun tsare daga gidan kurkuku na garin Minna a jihar Neja a jiya lahadi. Kodayake hukumar ba ta ayyana adadin fursunonin da suka balle kuma suka fice gidan yarin na Minna ba, amma kakakin hukumar a jihar Niger Rabiu Shu’aibu yace jami’an hukumar
more

HUKUMAR LAFIYA TA DUNIYA TA FARA GANGAMIN KAWAR DA CUTAR SHAWARA A NAJERIYA.

Comments are closed
Hukumar lafiya ta duniya tace ta fara gangamin kawar da zazzabin Yellow fever a najeriya tun daga watan Fabarerun bana. Hukumar tace ta raba sinadarin rigakafin cutar ga mutane miliyan 2 a sansanin ‘yan gudun hijira daban daban a jihar Borno da kuma sauran kauyuka na jihar. Jami’ar sadarwa ta hukumar lafiyar a nan najeriya Madam Charity
more

MANOMA A KASAR INDIYA SUN FARA YAJIN AIKIN KWANAKI 10

Comments are closed
Manoma a kasar Indiya sun fara yajin aiki na kwanaki 10 daga yau Juma’a, 01 06 2018. Manoman na neman Karin farashin kayayyakin amfanin su na gona da cikekken sassauci a lamani da basussukan da bankuna ke basu kana da kuma bukatar gwamnati ta biya sauran kudaden da ake bin kananan manoma dai-dai da abin da
more

MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA TAYI SAMMACIN KWANTROLAN GIDAJEN YARI

Comments are closed
Majalisar dattawa tayi sammacin kwantrolan gidajen yari na kasa ,ahmed ja`afaru domin yi mata bayani kan yadda ake samun rahoton garkame kananan yara a gidajen yari. Dan majalisa mai wakiltar anambra sanata victo umeh ne ya ja hankalin majalisar kan rahotanni da jaridun kasar nan ke yadawa kan garkame kananan yara da suka aikata ba dai-dai
more

NAJERIYA ZATA CI MORIYAR KASUWAR AFRIKA.

Comments are closed
A taron bita da kuma wayar da kan masana harkokin kasuwanci da yan kasuwa da ofishin cibiyar kula da harkokin kasuwanci na kasar nan ya shirya a jihar lagos,an bayyana cewa Nigeria zata ci moriyar kasuwar. Babban daraktan cibiyar Ambassador Chidu Osakwe ne ya bayyana irin alfanun da Nigeria zata samu sanadiyyar kasancewarta cikin kungiyar harkokin
more

Recent Comments by Editor In-Chief

    No comments by Editor In-Chief yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close