About: Basheer Sharfadi

Recent Posts by Basheer Sharfadi

Siyasa: Saurari Shirin Hangen Dala na Ranar Talata 16-04-2019

No comments
Acikin shirin Hangen Dala na ranar Talata mun kawo muku daukacin wainar da ake toyawa a farfajiyar siyasar Kano dama kasa baki daya. Hon. Abdussalam Abdulkarim A.A Zaura ya shigar da kara don kalubalantar zaben Gwamnan Kano da Gwamna Ganduje ya lashe. Ciki mun tattauna batun janye tallafin man fetur da kuma rikicin dake tsakanin jam'iyyar PDP da
more

Karanta Labaran Dala na Yau Alhamis 18-04-2019

No comments
Karanta Labaran Dala na Yau Alhamis 18-04-2019                                     LABARAI A TAKAICE Wani masanin zamantakewar dan adam dake Kwalejin Sa’adatu Rimi, Kwamared Auwal Rabi’u Babban Wando ya ce dabi’ar daukar hoto kafin aure wato pre-wedding pictures wanda matasa ke yi, bakuwar al’ada ce da suke kwaikwayo daga turawa wadda kuma zata iya bata rayuwar al’umma a wanan lokaci
more

Wata mata ta baiwa mijinta shinkafar Bera Kano

No comments
Wata mata ta baiwa mijinta shinkafar Bera Kano   Lamarin ya farune da misalin karfe biyu na ranar yau Talata 16-04-2019 a kauyen Bechi dake karamar hukumar Kumbotso dake nan Kano inda matar mai suna Hassana Lawal 'yar shekaru 15 ta baiwa mijinta mai suna Saleh Abubakar dan shekaru 33 abinci dauke da Shinkafar Bera acikinsa. Kakakin 'yan sanda na jihar DSP. Abdullahi
more

Gobarar Kannywood: Yadda aka sulhunta Ali Nuhu da Adam Zango

No comments
Gobarar Kannywood: Yadda aka sulhunta Ali Nuhu da Adam Zango Idan baku manta ba gobara ta kunno a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood wadda aka faro tsakanin manyan jarumai kuma jagorori a masana'antar jarumi Ali Nuhu da kuma Jarumi Adam Zango. Lamarin ya farone biyo bayan zargin da Adam A. Zango yayi na cewa yaran Ali
more

Recent Comments by Basheer Sharfadi

    No comments by Basheer Sharfadi yet.