About: Tijjani Adamu

Recent Posts by Tijjani Adamu

Masarauta ta ja hankalin sabon mai unguwa da ya kasance mai adalci

Comments are closed
Hakimin kumbotso Alhaji Ahmad Ado Bayero ya ja hankalin sabon mai unguwar Ciranci kwari, Malam Hafizu Garba Mandawari, da ya kasance mai adalci a tsakanin al’ummar da ke yankin. Alhaji Ahmad Ado bayero, wanda ya samu wakilcin Malfa, yayi wannan jan hankalin ne yayin bikin nadin me unguwar
more

JIHAR KANO CE ZA TA KARBI TARON ILIMIN MANYA A BANA

Comments are closed
Kwamishinan ilimi na Jihar Kano Engr Aminu Aliyu Wudil, ya bayyana cewa an zabi Kano a matsayin jihar da za ta karbi taron ilimin manya a bana, wanda za a kwashe kwanaki uku ana gudanar da shi a wurare daban daban. Kwamishin nan ilmin ya bayyana hakan ya yin wani taron manema labarai day a gudana
more

AN BUKACI MATA SU ZAMA JAJIRTATTU

Comments are closed
An bukaci mata da su zama jajirtattu wajen gudanar da sana’oi da neman na kansu, don samun damar tallafawa mazajensu a kan al’amuran rayuwa. Hajiya Laila Buhari ce ta bayyana hakan, yayin taron Jajirtattun Mata, wato strong women wanda aka gudnar ajiya lahadi a dakin taro na meena da ke Nassarawa a nan Kano Ta ce ''duba
more

MATASA SU GUJI SHIGA BANGAR SIYASA

Comments are closed
Mai unguwar yamadawa dake karamar hukumar Gwale anan kano Alhaji Ahmad Badamasi Bello, ya ja hankalin matasa da su zage damtse wajen hidimtawa harkokin addini. Alhaji Ahmad Badamasi, ya bayyana hakan ne yayin mauludin Annabi SAW da ya gudana a unguwar Yamadawa a jiya Litinin. Ya ce ''sai da hidimtawa addini ne za’a gane mutum yana kaunar
more

YAWAN FITSARI DA SHAN RUWA NA DAYA DAGA CIKIN CUTAR SIGA INJI LIKITA

Comments are closed
Wani kwararren Likitan cutar diabetes wanda aka fi sani da ciwon siga a Asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake nan kano, Dakta Abubakar Usman, ya bayyana yawan shan ruwa da yawan yin fitsari da rama da dai sauran wasu alamu, cewa na daga cikin alamun ciwon siga. Likitan ya bayyana hakan ne jim kadan bayan kammala
more

GANDUJE YA BADA TALLAFIN MILIYAN 10 GA EFFCC

Comments are closed
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bada tallafin kudi Naira miliyan goma ga hukumomin da shuka shirya tseren gudu don magance yaki da cin hanci da rashawa a kasar nan. A sanarwar da daraktan yada labaran gidan gwamnatin Kano, Ameen Yassar, 'yace'' Ganduje ya sanar da bada tallafin ne yayin da ya karbi bakwancin mambobin
more

TARON MANHAJAR KARATUN NCE A KANO

Comments are closed
An cigaba da gabatar da tarurruka na manhajar karatun NCE domin daga likafar manyan harsunan kasar nan dama na sauran kasashen Duniya. A jawabin da ya gabatar yayin taron shugaban kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke nan kano, Dakta Yahaya Isa Bunkure, yace cigaba ne akan gyaran na shekara 2012. Ya kuma ce, ''manufar taron na
more

Recent Comments by Tijjani Adamu

    No comments by Tijjani Adamu yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close