About: Tijjani Adamu

Recent Posts by Tijjani Adamu

‘YAN SIYASA KADA KU HALLAKA MATASA A ZABE

Comments are closed
Shugaban Kungiyar hada kan jam’iyyun siyasa don samar da zaman lafiya, Muhammad Abdullahi Raji, ya gargadi ‘yan siyasa da su gudanar da yakin neman zabe ba tare da jagaliya da dabanci ba, don kaucewa jefa rayuwar matasa cikin halaka. Muhammad Raji ya bayyana hakan ne ta cikin shirin shari’a a aikace da ya gudana da safiyar
more

DAGACI YA JA KUNNEN IYAYE KAN KARATU

Comments are closed
Dagacin sheka Alhaji Musa Zakari yayi kira ga iyayen yara da su rinka tallafawa malaman makarantun Islamiyya domin tafikar da harkoki da kuma samar da ingantaccen ilimin addinin musulunci ga ‘ya’yan su. Alhaji Musa Zakari ya bayyana hakan ne yayin bikin saukar alqur’ani mai girma na Makarantar Darussalafiyya wal Tahfeezul qur’an Da ke sheka sabuwar Abuja. Ya
more

TAIMAKO MATASA ITA CE HANYAR BUDIN MATASA

Comments are closed
Shugaban kwamitin Ilimi na Gidauniyar Al`huda foundation dake unguwar dorayi karama dorawar malam, Dahiru Nuhu ya bayyyana taimakekeniya sana’o’in hannu a tsakanin matasa a matsayin hanyar magance rashin aikin yi ta hanyar koyar dasu sana’o’in hannu maimakon jiran aikin gwamnati. Malam Dahiru Nuhu, ya bayyana hakan ne yayin taron hada kan matasan yankin na dorayi wanda
more

ZA A FARA GASAR KWALLON TENNIS A KANO

Comments are closed
Hukumar kwallon tennis ta kasa ta amince da ranar 16 da 24 na wannan watan a matsayin ranar da za a fara gasar kwallon Tennisb ta Kano wato Dala Hard Court karo na 32. A cikin gasar ta bana akwai maza 20 sai kuma mata 10 wanda sune za su barje gumin su a gasar. Ana sa
more

AN BUKACI SABON KWALEJIN FCE A KANO YA DAURA DAMMARA

Comments are closed
Shugaban kwalejin Ilimi ta Sa’adatu rimi da ke nan Kano, Dakta Yahya Isah Bunkure, ya bayyana sabon shugaban kwalejin Ilimi ta tarayya da ke nan kano, Dakta Sadi Suraj a matsayin jajirtaccen masani a fannin ilimi. Cikin wata sanarwa mai kunshe da sa hannun jamiar hulda da jama’a ta kwalejin, Hajiya Amina Abdulaziz Abba ce ta
more

KASASHE 39 ZA SU HALARCI KASUWAR BAJE KOLI A KANO

Comments are closed
Cibiyar masana’antu da ma’adanai da aikin gona wato Kano Chamber of Commerce Mines and Agriculture (KACCIMA) ta ce a bana za ta gayyato kamfanoni da hukumomi na cikin gida da na waje wanda sun kai kimanin 500 don su halarci kasuwar bajakoli ta bana karo 39. Shugaban aiwatar da kasuwar bajakoli ta bana kuma babban mataimakin
more

ZA A DAU NAUYIN KARATUN DALIBI HAR YA KAMMALA KARATU

Comments are closed
Kungiyar tsofaffin daliban jami’ar Bayero aji na shekarar 1992, bangaren ilimin dokokin Kasuwanci, sun kudiri niyar tallafawa daliban da suka sami sakamako mai kyau a jarabawar karshe.Shugaban kwamatin tsare-tsaren kungiyar, ACP Naziru Bello Kankarofi wanda shine mataimakin kwamishinan ‘yansandan jihar Kano, ya tabbatarwa da hakan a zantawarsa da gidam Rediyon Dala. Ya ce daga yanzu duk
more

KUNGIYAR KWADAGO TA JIHAR KANO TA CE YAN FANSHO SU KARA HAKURI

Comments are closed
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa reshen jahar kano kwamared Kabiru Ado Minjibir ,ya bukaci yan fansho da su kara hakuri kasancewar kwamitin da gwamnatin jihar kano ta kafa yana nan yana aiki tukuru dan bawa kowa hakkinsa. kwamarad Ado minjibir yayi wannan kira ne jim kadan bayan kammala shirin sharia a aikace na gidan radiyon Dala. ''Ya
more

SHUGABAN KASA YACE ZAI DAUKI MATAKI A KAN GWAMNAN JIHAR KANO

Comments are closed
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zasu dau matakin da ya dace, akan zargin da akewa gwamnan kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, na karbar na goro a hannun ‘yan kwangila. Shugaba Buhari ya tabbatar da hakan ne lokacin da wani dalibi dan asalin jihar kano da ke karatu a kasar faransa ya kalubalanci gwamnatin tarayya
more

AN BUKACI YAN SIYASA DA SU GUJI CIN HANCI DA RASHAWA

Comments are closed
Dan takarar majalisar tarayya a jam’iyyar Legacy Party of Nigeria LPN, Mahammad Sautil Haq, yayi kira ga ‘yansiyasa da su guji cin hanci da rashawa, domin tsaftatacciyar rayuwa. Sautil haq, yayi kiran ne yayin da ya gabatar da jawabi a ofishin sa da ke unguwa uku. ''Ya ce ba karamin koma baya cin hanci da rashawa ke
more

Recent Comments by Tijjani Adamu

    No comments by Tijjani Adamu yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close