Category Archives: Labarai

KASO TALATIN NA ‘YAN NIJERIYA SUNA FAMA DA LALURARTABIN HANKALI

Comments are closed
Ma’aikatar lafiya ta tarayya ta bayyana cewa, kaso 30 na ‘yan Nijeriya suna fama da lalurar tabin hankali. Sakatare na dundundum na ma’aikatar Abdulaziz Abdullahi, shi ne ya bayyana haka a wajen wani taro wanda ya gudana a binin tarayya Abuja a ranar Litinin. Abdullahi ya ce Nigeria na da yawan mutane kemanin sama da miliyan
more

GAMAYYAR KUNGIYAR JAMI’AR KIMIYA DA FASAHA TA JIHAR KANO DAKE WUDIL NA YUNKURIN SHIGA YAJIN AIKI NA GARGADI MATUKAR BA’A BIYASU KUDADEN SU BA

Comments are closed
Gayyamar kungiyar jamiar kimiya da fasaha ta jihar kano dake wudil sun sha alwashin shiga yajin aiki na gargadi daga ranar 19 zuwa 26 ga watan da muke ciki, matukar gwamnatin jihar kano bata biya su kudaden masu fuskantar hadari a wuraren aiki ba. A wata sanarwa da shugaban kungiyar kwamared bamali muktar umar ya sanyawa
more

MAJALISAR DOKOKIN KANO TA AMINCE DA KUNSHIN DOKOKI TALATIN DA AKA GABATAR DA A ZAUREN MAJALISAR

Comments are closed
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce amince da kunshin wasu dokoki talatin da biyar da aka gabatar da su a zauren majalisar. Shugaban majalisar dokokin Kabiru Alasan Rurum, shi ne ya bayyana hakan jim kadan bayan da gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kammala jawabin gabatar da kunshin kasafin kudin badi da safiyar yau a zauren
more

WANDA AKE ZARGIN DA DAUKAN HOTON BIDIYON GWAMNAN KANO YA CE ZAI BAYYANA A GABAN KWAMITIN DA KE BINCIKEN AL’AMAMARIN IDAN GWAMNAN MA ZAI ZO

Comments are closed
Mutumin da ake zargin ya dauki hoton bidiyon dake nuna gwamna Abdullahi Umar Ganduje yana karbar daloli daga hannun’yan kwangila, ya ce zai bayyana a gaban kwamitin dake bunciken al’amarin matukar shima Gandujen zai zo da kansa ba sakoba. Hakan dai na kunshe ne cikin wata wasika da lauyan mai fallasar, Barista Sa’idu Muhammad Tudun Wada,
more

SHUGABAN KASA YA CE ZAI KIRAWO TARON MAJALISAR ZARTAWA TA TARAYYA DON DUBA BATUN KARA ALBASHIN MA’AITA

Comments are closed
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar mata cewa kamar yadda doka ta tanada zai kirawo taron majalisar zartarwa ta tarayya don duba batun albashi mafi karanci na naira dubu 30. Shugaban ma’ajin kungiyar ta kasa, Kwamrade Ibrahim Khlalil ne ya tabbatarwa da gidan rediyon Dala ta wayar tarho a
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close