Category Archives: Labarai

AN CE BINCIKEN DA AKE GUDANARWA A KAN BATUN FAIFEN BIDIYON GWAMNAN KANO YA NA NAN DARAM

Comments are closed
Kwamitin zauren majalisar dokokin jihar Kano da yake binciken hoton faifen bidiyon da ake zargin gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, da karbar daloli a hannun ‘yan kwangila, ya ce binciken da yake gudanarwa a kan batun faifen bidiyon ya na nan daram. Shugaban masu rinjaye a zauren majalisar dokokin jiha, kuma shugaban kwamatin binciken hoton
more

KWALEJIN SA’ADATU RIMI ZATA BADA KULAWA GA HARKOKIN WASANNI

Comments are closed
Shugaban kwalejin ilimi ta Sa'adatu Rimi da ke nan Kano, Dakta Isah Yahya Bunkure, ya ce babban abin da yasa a gaba, shi ne tallafawa matasa ta bangaren wasanni, don kawo cigaba tare da hada kan matasan baki daya. Dakta Isah Yahaya Bunkure, ya bayyana hakan ne, ta cikin wata sanarwa mai kunshe da sa hannun
more

AL’UMMAR ROGO NA KORAFI GAME DA ABABEN MORE RAYUWA

Comments are closed
Al’ummar garuruwan Ruwan Bago,Tsara da Gwangwan a Karamar Hukumar Rogo dake nan Kano sun koka bisa rashin hanya da sauran ababen more rayuwa. Tawagar mazauna garuruwan uku sun koka ne lokacin da suka ziyarci Ma’aikatar raya Karkara don mika takardar koken ga gwamnati dan nema dauki game da halin da suke ciki na rashin hanya. Da yake
more

WANI LIKITA A NAN KANO YA YI KIRA GA AL’UMMA DA SU RINKA ZIYARTAR AASIBITI DON DUBA LAFIYAR IDANUN SU A KAN LOKACI

Comments are closed
Wani kwararren Likitan bangaren Idanu a Asibitin kwararrun na Murtala Muhammad a nan Kano, Dakta Usman Mijinyawa, ya yi kira ga al’umma da su rinka ziyartar Asibiti don duba lafiyar idanun su a kan lokaci, ba wai sai sun sami matsala da ta jibanci idanun su ba. Dakta Usman Mijinyawa ya bayyana hakan ne yayin zantawar
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close