Category Archives: Labarai

KUJERUN AIKIN HAJJIN BANA SUNYI KWANTAI A JIHAR KANO.

Comments are closed
Hukumar jindadin Alhazai ta jihar kano, tayi fatan samun cinikin kujeru masu yawa wanda yawansu yazarta na shekarar data gabata, inda wasu daga cikin kujerun suka gaza sayuwa. Shugaban hukumar Muhammada Abba-Danbatta ne ya bayyana hakan a ganawarsu da wakilinmu na ‘Yan zazu yau a hukumar. Muhammad Abba-Danbatta," ya ce, ya zuwa yanzu maniyata na cigaba da
more

RUNDUNAR YANSANDAN KASAR NAN NA CIGABA DA KWATO BINDIGOGI DAGA HANNUN WADANDA SUKA MALLAKA BA BISA KAIDA BA.

Comments are closed
Rundunar ‘yansandan jihar Filato ta ce "a kalla ta kwace bindigogi 171 da kuma harsashai sama da dubu daya daga hannun al’ummar gari." Kwamishinan 'Yan sandan jihar,Jeremiah Undie ne, ya bayyana hakan a wani taron manema labarai a jihar. Ya ce" rundunar ta sami nasarar kwato bindigogi 171, da harsashai masu jigida 795 da wasu harsashai 131." Ya
more

WANI KWARARRAN LAUYA ANAN KANO YA BAYYANA CEWA DUK WATA KOTUN DA BATA DA HURUMIN KARA TO BATA DA HURUMIN TSARE MAI LAIFI.

Comments are closed
Wani kwararran lauya anan kano Barrister Abdulkareem maude minjibir ya bayyana cewa duk kotun da bata da hurumin sauraran kara, to bata da hurumin tsare mai laifi. Barrister maude minjibir ya bayyana hakan ne a yau ta cikin shirin sharia a aikace na nan gidan radion dala. Yace" babban abinda ya kamata shine duk wata kotu  da
more

MATASA A NAN JIHAR KANO SUN GUDANAR DA ZANGA-ZANGAR LUMANA A HARABAR OFISHIN KEDCO

Comments are closed
Kungiyar matasa mazauna unguwar Zoo Road layout, sun gudanar da wata zanga-zangar lumana da safiyar yau a harabar kamfanin rarraba hasken wutar lantarki KEDCO dake kan titin hanyar zuwa gidan Zoo a nan birnin Kano. Dandazon matasan sun yiwa harabar ofishin KEDCO tsinke ne bisa wariya da kuma rashin basu wutar lantarki akai-akai lamarin day a
more

HUKUMAR HISBA TA JIHAR KANO TA SHA ALWASHIN SA KAFAR WANDO DAYA GA MUTANE DA SUKE HADA CASU.

Comments are closed
Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta yi gargadin kidan casu da wasu mutane suke shiryawa, inda ake samun cakuduwar maza da mata a cikin shigar da bai daceba. Mataimakin kwamandan hukumar Malam Yakubu Mai Gida Kachako ne yayi wannan gargadi yayin zantawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu, yau a shalkwatar Hukumar. Ya ce" irin wadannan kade-kade
more

GWAMNATIN JIHAR KANO TA GAMSU DA TSAYAWAR SHUGABAN KASA ZABE A SHEKARAR 2019.

Comments are closed
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana gamsuwar ta dangane da sake tsayawar takarar da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi a zaben shekarar 2019. Sanarwar  ta fito ne a cikin wata takarda mai kunshe da sa hannun kwamishinan yada labarai da matasa da kuma al’adu, Kwamrade Muhammadu Garba ya sanyawa hannu. Ya ce" sake tsayawar takarar ta Shugaban
more

SHUGABAN KASA YA ISA BIRNIN LONDON

Comments are closed
A yammacin jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a birnin London na kasar Ingila. Shugaban  ya tashi daga filin  jirgin sauka da tashi na  Nnamdi Azikiwe dake Abuja da misalin karfe 4 na yamma sannan kuma ya isa kasar Ingila da karfe 10 na daren jiya. A na sa ran dai Muhammadu Buhari zai gana
more