Category Archives: Labarai

Shirin Birnin Dala Ya Cika Shekara Daya.

Comments are closed
A karon farko gidan Rediyon Dala FM ya shirya kasaitaccen taron murnar cika shekara daya da fara gabatar da wannan kayataccen wasan kwaikwayo mai farin jini na birnin Dala. Dubun dubatar masoya wannan shiri na Birnin Dala ne, suka halacci wannan taro a ranar asabar,03,03,2018. Kamar yanda aka tsara anfara taron ne da misalin karfe uku na
more

Asarar Miliyan Dari Takwas Da Sittin Da Takwas A Duk Shekara Inji NNPC

Comments are closed
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce kasar nan na asarar naira miliyan dari takwas da sittin da takwas a duk rana sakamakon zurarewar iskar gas. Shugaban kamfanin na NNPC Mai Kanti Baru ne ya bayyana haka yayin wani taron lakca da kungiyar Injiniyoyi masu aiki a bangaren man fetur suka shirya jiya a Abuja. Ya ce
more

Za ta Kashe Biliyoyin Nairori Don Kammala Ayyuka Raya Kasa

Comments are closed
Gwamnatin tarayya ta amince da kashe biliyoyin nairori domin kammala wasu ayyukan raya kasa a jihar Kano. Ministan Samar da wutar lantarki ayyuka da gidaje Babatunde Raji Fashola ne ya bayyana haka ga manema labarai yayin wata ziyarar duba aiki da ya kawo nan Kano. Ministan wanda ya samu wakilcin daraktan kula da manyan titunan gwamnatin tarayya
more

Rikicin Kasuwar Magani Ta Kaduna – Mutane 65 A Gaban Alkali

Comments are closed
Akalla mutune 65 gwamnatin Jihar Kaduna ta gurfanar a gaban kotu bisa zarginsu da hannu wajen haddasa rikici a Kasuwar Magani da ke karamar hukumar Kajuru ranar 26 ga watan Fabarairun jiya, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 12 tare da asarar dukiya mai tarin yawa. Mataimaki na musamman ga gwamnan Jihar Kaduna kan harkokin yada
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close