Category Archives: Labarai

JAM’IYYAR APC ZA TAYI WANI KWAMITI NA MUSAMMAN DA ZAIYI DUBA AKAN ZABUKAN FIDDA GWANI NA GWAMNONI A WASU JIHOHIN KASAR NAN

Comments are closed
Jam’iyyar APC za tayi wani kwamiti na musamman da zaiyi duba akan zabukan fidda gwani na Gwamnoni a jihar Imo da kuma Jihar Zamfara. Shugaban Jam’iyyar na Kasa Kwamred Adams Oshiomole ne ya tabbatar da hakan yau juma’a a shelkwatar Jam’iyyar ta Abuja. Adam Oshiomhole ya ce, sabon kwamitin zaiyi duba na tsanaki akan dukkan zabukan da
more

AN SHAWARCI HUKUMOMI A NAN JIHAR KANO DA SU SANYA ‘YA ‘YAN SU A MAKARANTUN GWNATI

Comments are closed
Wani mai rajin cigaban Ilimi anan Jihar Kano Kwamared Auwal Rabiu Babban wando, ya shawarci hukumomi da su sanya ‘ya’yan su a makarantun gwamnati. Kwamared babban wando ya bayyana hakan ne ya yin ganawar sa da gidan rediyon Dala. Ya ce kamata yayi gwamanti tayi doka cewar, dukkan ‘ya’yan ‘yan majalisu da gwamnoni da kuma ‘ya’yan Talakawa
more

YAU AKE SAKE WANI BANGARE NA ZABE A JIHAR OSUN

Comments are closed
Daga can jihar Osun kuwa a yau ne za’a sake wani bangare na zaben gwamnan jihar. A zantawar manema labarai da Shugaban hukumar zabe ta INEC a jihar, Segun Agbaje, Ya ce za a fara kada kuri’u ne daga karfe takwas na safe zuwa karfe biyu na rana, kuma wadanda suke kan layi zuwa karfe biyu
more

WANI LAUYA A NAN KANO YAJA HANKALIN MA`AURATA DASU RINKA KYAUTATA ZAMANTAKEWARSU A ZAMAN AUREN SU

Comments are closed
Wani lauya mai zaman kansa a nan kano barrister Umar Usman Danbaito, ya bayyana cewa, rashin daukar matakin kotu da wasu mataye kanyi idan sun samu sabani da mazajensu, shi ne abun dake haddasa matsalolin mata masu hallaka mazajensu. Barrister Danbaito ya bayyana hakan ne jim kadan bayan kammala shirin shari'a a aikace na nan gidan
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close