AMBALIYYAR RUWAN SAMA YAYI SANADIYYAR MUTUWAR MUTANE ARBA`IN A JIHAR NEJA

Comments are closed

Wata ambaliyar ruwa a jihar Neja ta yi sanadiyar mutuwar mutane kemanin 40, sakamakon wani mamakon ruwan sama da aka tafka.
Shugaban hukumar bada agajin gaggawa a jihar ya shaida cewa kauyuka 200 ne ruwan yayi awon gaba dasu, sannan ana cigaba da lissafa mutanen da suka rasu.
Gwamnan jihar, Abubakar Sani Bello, yakai wata ziyarar gani da ido yankin da aka samu ambaliya a jirgin sama mai saukar angulu domin duba irin barnar da ambaliyar tayi tare da yin jaje ga iyalan da iftila`in ya shafa.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close