GAMAYYAR KUNGIYAR JAMI’AR KIMIYA DA FASAHA TA JIHAR KANO DAKE WUDIL NA YUNKURIN SHIGA YAJIN AIKI NA GARGADI MATUKAR BA’A BIYASU KUDADEN SU BA

Comments are closed

Gayyamar kungiyar jamiar kimiya da fasaha ta jihar kano dake wudil sun sha alwashin shiga yajin aiki na gargadi daga ranar 19 zuwa 26 ga watan da muke ciki, matukar gwamnatin jihar kano bata biya su kudaden masu fuskantar hadari a wuraren aiki ba.
A wata sanarwa da shugaban kungiyar kwamared bamali muktar umar ya sanyawa hannu, ya ce yajin aikin da suke shirin shiga zai hada da yajin aikin da kungiyar kwadago ke niyyar yi.
Ya kuma ce matsayar da zasu dauka zaa aikewa uwar kungiyar ta kasa da kuma daidaikun kungiyoyi domin daukar mataki.
A kwanan nan ne dai itama kungiyar malaman jamia ta kasa ASUU ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani, inda a yau ne tayi kira ga gwamnatin tarayya da ta shigo don fara tattaunawa da kungiyar ta ASUU.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close