HUKUMAR EFCC TA RUFE WASU ASUSUN A JIYAR GWAMNATIN JIHAR BENUE A WASU BANKUNA UKU

Comments are closed

Hukumar EFCC ta rufe wasu asusun a jiyar gwamnatin jihar Benue a wasu bankuna uku.
sakataren yada labaran gwamnan jihar mista terver akase shine ya tabbatar da hakan ga manema labarai yau a birnin tarayya abuja.
Mr Terver yayi alwadai da wannan mataki na hukumar ta EFCC.
rahotanni sun ce hukumar ta rufe asusun a jiyar gwamnatin ,sakamakon wani bincike wanda ya nuna zargin badakalar kudaden kula da sha’anin tsaro a jihar.
matakin hukumar ta EFCC na ci gaba da haifar da damuwa a tsakanin al’aumar jihar musamman yadda lamarin zai yi mummunan tasiri ga ma’aikatan da gwamnatin jihar ke biya albashi.
kazalika gwamnatin jihar ta Benue na alakanta matakin hukumar ta EFCC da sauya shekar gwamna Samuel Ortom daga jam`iyyar APC zuwa PDP.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close