KASO TALATIN NA ‘YAN NIJERIYA SUNA FAMA DA LALURARTABIN HANKALI

Comments are closed

Ma’aikatar lafiya ta tarayya ta bayyana cewa, kaso 30 na ‘yan Nijeriya suna fama da lalurar tabin hankali.
Sakatare na dundundum na ma’aikatar Abdulaziz Abdullahi, shi ne ya bayyana haka a wajen wani taro wanda ya gudana a binin tarayya Abuja a ranar Litinin.
Abdullahi ya ce Nigeria na da yawan mutane kemanin sama da miliyan 200 wanda miliyan 60 na fama da ciwon hauka.
Haka zalika ya ce Nigeria na da yawan masu fama da ciwon hauka, sannan akwai ciwon hauka daban-daban da kuma yadda ake gabatar da shi, wanda suka hadar da rashin fahimta da jin haushi da yawan tunani tare zamantakewan mutum.
Jami`in kiwon lafiya Dakta Ebelyn Ngige ya bayyana cewa, ciwon hauka yana damun mutane fiye da ciwon HIV da ciwon zuciya da hatsari da dai sauran su.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close