MAJALISAR DOKOKIN KANO TA AMINCE DA KUNSHIN DOKOKI TALATIN DA AKA GABATAR DA A ZAUREN MAJALISAR

Comments are closed

Majalisar dokokin jihar Kano ta ce amince da kunshin wasu dokoki talatin da biyar da aka gabatar da su a zauren majalisar.
Shugaban majalisar dokokin Kabiru Alasan Rurum, shi ne ya bayyana hakan jim kadan bayan da gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kammala jawabin gabatar da kunshin kasafin kudin badi da safiyar yau a zauren majalisar.
Ya ce cikin dokokin da majalisar ta sahalewa, har da asibitocin nan guda biyu ciki akwai Asibitin Isyaka Rabiu da ke titin gidan zoo da kuma na Muhammadu Buhari da ke unguwar Giginyu.
Ya kuma kara da cewa majalisar za ta yiwa kunshin kasafin duba na tsanaki, don tabbatar da cewa ba a samu wani nakasu cikin kasafin ba.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close