MUKADDASHIN BABBAN DARAKTAN HUKUMMAR TSARON FARIN KAYA TA DSS, YA JADDA CEWA TSARINSA SHINE ZAMAN LAFIYA DA TSARON AL’UMMAR KASAR NAN

Comments are closed

Mukaddashin babban daraktan hukummar tsaron farin kaya ta DSS mista Mathew Seiyefa, ya jaddada cewa tsarinsa shine zaman lafiya da tsaron al’ummar kasar nan shine abu na farko da zai sa a gabansa yanzu.
Seiyefa, wanda ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai, bayan da ya kama sabon aikin sa, inda yace zasu yi kokarinsu wajen kare jama’a tare da gudanar da ayyukan su cikin tsarin dokar kasa da ta tanada.
A cewar sa, Mathew Seiyefa, suna cikin tsarin demokradiya kuma ayyukan su zasu bi tsarin da ya dace da demokradiya, tare dasake duba tsarin da aka bi a baya wajan tsare mutane ba bisa ka’ida ba.
Ya kara da cewar, a shirye hukumar ta DSS take wajen cigaba da samar da tsaro tare da kula da rayukan al’ummar kasar nan a koda yaushe.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close