RUNDUNAR YAN SANDAN JIHAR KANO TA SHA ALWASHIN SAMAR DA INGANTACCEN TSARO A LOKUTAN GUDANAR DA ZABEN 2019

Comments are closed

Rundunar yan sandan jihar kano ta sha alwashin samar da tsaro a lokutan yakin neman zaben da zaa fara ranar 18 ga wannan watan na Nuwamba.
Hakan ya fito ne ta bakin kakakin rundunar anan kano SP Magaji Musa Majiya jim kadan bayan kammala shirin dan sanda da jama`a na nan gidan rediyon Dala.
Ya ce rundunar a shirye take da ta samar da tsaron rayuka da dukiyoyin al;umma a lokutan yakin neman zaben.
Ya kuma yi kira ga al`umma da su guji duk wani abu da ka;iya jawo matsala a lokutan yakin neman zaben.
SP Magaji Musa Majiya ya kuma bukaci al`umma da su baiwa rundunar hadin kai yayin gudanar da yakin neman zaben.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close