SHUGABAN KASA YA CE ZAI KIRAWO TARON MAJALISAR ZARTAWA TA TARAYYA DON DUBA BATUN KARA ALBASHIN MA’AITA

Comments are closed

Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar mata cewa kamar yadda doka ta tanada zai kirawo taron majalisar zartarwa ta tarayya don duba batun albashi mafi karanci na naira dubu 30.
Shugaban ma’ajin kungiyar ta kasa, Kwamrade Ibrahim Khlalil ne ya tabbatarwa da gidan rediyon Dala ta wayar tarho a safiyar yau dinnan.
Ya ce shugaban kasa ya tabbatar masu da cewa majalisar zartarwa za ta duba bukatun da kungiyar Kwadago ta nema na Karin albashi.

Ya kuma ce shugaban kasa ya kuma bukaci kungiyoyin kwadago cewa kada su bari yan siyaysa su yi amfani da su.

Batun dai na zuwa ne kan rade-radin da ake ta yadawa cewa shugaban kasa ya amince da albashi mafi karanci na naira dubu 30.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close