SHUGABAN KUNGIYAR KABILAR EBIRA NA JIHOHIN KANO DA JIGAWA YA YI KIRA GA AL’UMMAR KASAR NAN DA SU RUNGUMI AKIDAR ZAMAN LAFIYA

Comments are closed

Shugaban kungiyar kabilar Ebira na jihohin Kano da Jigawa Mamudu Ujudud Waziri ya yi kira ga al’ummar kasar nan da su rungumi akidar zaman lafiya a ko ina suke a fadin kasar nan.

Shugaban ya bukaci al’umar kasa musamman ‘yan kabilar Ebira su kara kaimi wajen lalubo hanyoyin dogaro da kai domin kare mutuncin su a kowane lokaci.

Mamudu waziri na wadannan kalamai ne a karshen makon yayin taron kaddamar da asusun tallafi na naira miliyan 35 dan kammala ginin gidan da kabilar ibiran mazauna kano da jigawa dake unguwar Na’ibawa a nan Kano.

A jawabinsa, gwamnan jihar Kogi Alhaji Yahaya Bello, wanda kwamishinan lafiya na jihar Dr. Saka Audu Haruna ya wakilta yace gwamantin jihar a shirye take wajen tallafawa kowane dan jihar a ko’ina yake.

Wakilin mu Abubakar Sabo ya rawaito cewa jama’a da dama ne suka halacci taron da ya gudana a dakin wasan kwallan Kwando na kano pillers dake kofar mata.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close