WANI LAUYA YA BAYYANA CEWA RABON GADO A ADDININ MUSULUNCI YA BANBANTA DA SAURAN ADDINAI

Comments are closed

Wani lauya mai zaman kansa a nan kano Barista Umar Usman Danbaito, ya bayyana cewa yadda rabon gado ya ke a addinin musulunci ya sha ban-ban da sauran addinai.
Barista Danbaito ya bayyana hakan ne jim kadan bayan kamala shirin sharia a aikace na nan gidan rediyon Dala.
Ya ce addinin musulunci ne ya baiwa kowa damar cin gado mace ko namiji babba ko yaro.

Lauyan ya kuma bukaci al’umma da su rinka yin rubutu yayin da za su karbi bashi ko kuma bayar da shi.

Ya kuma bayyana cewa banbancin addinin ko kisa ko kuma kokonto a kan wanda ya riga mutuwa suna hana cin gado.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close