WANI MALAMI YA JA HANKALIN TSAFFIN DALIBAI WAJEN TAIMAKO JUNAN SU DON SAMUN ARZIKI MAI DOREWA

Comments are closed

Wani malami a sashin koyar da aikin jarida na Kwalejin nazarin addinin Musulinci da harkokin Shari’a ta Malam Aminu Kano, Malam Nasiru Ahmad Sadiq, ya ja hankalin tsaffin dalibai a makarantu daban-daban wajen taimakon junan su don samun Arziki mai dorewa.
Malamin naseer ya bayana hakan ne, yayin taron tsoffin dalibai na shekarar 2014 a sashin koyon aikin jarida na legal daya gudana akarshen mako, a harabar makarantar ta Legal.
Nasir Ibrahim Sadiq, ya kuma kara da cewar matukar tsoffin dalibai zasu tallafi junan su tare da shirya makamancin wannan taron zai basu damar magance matsalar abokan karatunsu ta ke cikin wani hali.
A nasa jawabin jami’in hulda da jama’a na kungiyar tsaffin daliban na shekarar 2014, Ibrahim Hamisu, cewa yayi duk da kalubalen kudin shiga da suke fama dashi sun samu nasarori masu tarin yawa.
Wasu daga cikin tsaffin daliban sun bayana farin cikin su tare da alkawarin bayar da gudunmawa wajen tallafar juna.
Wakilinmu Abba Isah Muhammad, ya ruwaito cewar an gabatar da jawabai game da rayuwar makaranta, da kuma bayan kammala ta, tare da hanyoyin warwar matsaloli ko sabanin fahimta.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close