Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

Masarauta ta ja hankalin sabon mai unguwa da ya kasance mai adalci

Comments are closed
Hakimin kumbotso Alhaji Ahmad Ado Bayero ya ja hankalin sabon mai unguwar Ciranci kwari, Malam Hafizu Garba Mandawari, da ya kasance mai adalci a tsakanin al’ummar da ke yankin. Alhaji Ahmad Ado bayero, wanda ya samu wakilcin Malfa, yayi wannan jan hankalin ne yayin bikin nadin me unguwar
more

AN BAYYANA RASHIN RIKO DA KOYARWAR MA’AIKI A MATSAYIN ABUN DA YA SABBABA LALACEWAR MATASA A WANNAN ZAMANI

Comments are closed
Wani malamin addinin musulinci a nan kano malam Musa Sidi Ibrahim, ya bayyana rashin riko da koyarwar ma’aiki S.A.W. a matsayin abun da ya sabbaba lalacewar matasa a wanan zamani. Malam Musa Sidi ya bayyana hakanne, a wani taron maulidi daya gudana a unguwar Ajawa dake karamar hukumar gwale. Ya kuma kara da cewa su matasa suna
more

AL’UMMAR YANKIN UNGUWAR SABUWAR GANDU SUN YABAWA GWAMNATIN JIHA BISA YADDA TAKE GUDANANR DA AIKIN TITI A YANKIN

Comments are closed
Al’ummar yankin unguwar Sabuwar Gandu dake karamar hukumar Kumbotso sun yabawa gwamnatin jihar Kano bisa yadda take gudanar da aikin titin kwalta a yankin na Sabuwar Gandu. Mazauna yankin sun ai bayyana hakan ne ta bakin guda daga cikin su, Malam Muhammd Ahmad a yayin ziyarar duba aikin shimfida kwalta da wakilin mu na Zazu yakai
more

ALKALIN MAJESTRATE NA DA HURUMIN SAUYAWA SHARI’A KOTU ZUWA NA ADDININ MUSULUNCI

Comments are closed
Kakakin kotunan jihar kano Baba Jibo Ibrahim ya bayyana cewa, alkalan majestrate na da hurumin sauyawa shari’a kotu zuwa na addinin musulunci, amma kafin su fara saurarar karar. Baba Jibo ya bayyana hakan ne jim kadan bayan kammala shirin shari’a a aikace na nan gidan rediyon Dala. Ya ce dukkan alkalan majestrate nada damar sauyawa kara kotu
more

AN BUKACI GWAMNATI DA TA SAMI WADATACCEN WURIN AJIYE MASU LAIFI

Comments are closed
Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA, Dakta Ibrahim Abdul, ya bukaci gwamnati da ta samar da wadataccen wurin ajiye masu laifi, ta yadda zai kasance wurin maza daban na mata daban. Dakta Ibrahim Abdul, ya yi wannan kiran ne yayin ganawar sa da gidan rediyon Dala da safiyar
more

KUNGIYAR MASU SANA’AR RINI SUN BUKACI MATASA DA SU RUNGUNMI SANA’A MAIMAKON SHIGA BANGAR SIYASA

Comments are closed
Kungiyar masu sana’ar rini dake yankin unguwar Samegu a karamar hukumar Gwale a nan Kano sun bukaci matasa da su guji shiga bangar siyasa maimakon hakan da su rungumi sana’o’in dogaro dakai. Shugaban kungiyar marunan, Abubakar Sadik Sa’ad shine ya yi wannan kiran yayin ganawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu a yau. Ya ce kamata yayi
more

AN KARRAMA ‘YAN ZAZU NA GIDAN REDIYON DALA

Comments are closed
Kungiyar Dalibai ‘yan asalin jihar kano reshen kwalejin nazarin addinin muslunci da harkokin shari’a ta Legal, sun karrama ‘yan zazu na nan gidan rediyon Dala, bisa jajircewar su wajen kawo abin da ke faruwa kai tsaye a fadin jihar kano. Yayin karrama mashahuran mutane da ke bada gudunmawa wajen cigaban rayuwar al’umma, taron dai ya gudana
more

MAJALISAR DATTAWA TA SHIRYA ZAMA NA MUSAMMAN DON TATTAUNAWA AKAN YADDA ‘YAN SIYASA KE SIYEN KURI’U A HANNUN MASU ZABE

Comments are closed
Majalisar Dattawan Kasar nan ta shirya wani zama na musamman don tattaunawa akan yadda wasu ‘yan siyasa ke siyen kuri’u a hannun masu zabe a lokutan zabe. Majalisar dai ta shirya zaman jin bahasin ne sakamakon yadda a wasu zabukan da aka gudanar a baya-bayan nan a wasu sassan kasar nan, aka rinka samun rahotannin siyar
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close