Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

Dala FM

Muryar Zamani

A Cikin Labarai

HUKUMAR KIYAYE HADURA TA KASA TA YI GARGADI GAME DA GUDUN TSERE SA’A

Comments are closed

Hukumar kiyaye hadura ta kasa reshen jihar kano ta gargadi masu ababen hawa da su kaucewa gudun wuce sa’a yayin da suke kusanto mahadar titi, don rage yawan afkuwar hadura da kanyi sanadiyar asarar dukiya dama rayukan al’umma.

 Kakakin Hukumar Kabiru Ibrahim Daura ne ya bayyana hakan yayin zantawa da gidan rediyon Dala.

Ya

more

KUNGIYAR KWADAGO TA KASA NLC TA RUFE OFISHIN KAMFANIN MTN A KANO

Comments are closed
Kungiyar kwadago ta kasa reshen jihar Kano ta rufe ofishin kamfanin sadarwa na MTN saboda abin da kungiyar ta kira tauye hakkokin ma’aikatan kamfanin. Da sanyin safiyar litinin din nan ce, kungiyar ta yi biyayya ga umarnin uwar kungiyar ta kasa wadda ke umartarr assan ta na fadin kasa su dauki wannan mataki domin tilastawa mahukuntan
more

AL’UMMAR UNGUWAR HOTORO SUN KOKA KAN YADDA HUKUMOMIN ILIMI SUKAYI WATSI DA TABARBAREWAR MAKARANTAR FIRAMAREN YANKIN

Comments are closed
Al’umar unguwar Hotoron Arewa a yankin karamar hukumar Nasarawa sun koka kan yadda hukumomin ilimi sukayi watsi da tabarbarewar yan aikin koyo da koyarwa a makarantar firamaren yankin. Haka zalika, al’umomin sun bayyana damuwa kan yadda aikin gyaran titin unguwar ke tafiyar hawainiya tun bayan da gwamnati ta bada kwangilar gudanar da aikin. A yayin ziyara ga
more

SHUGABAN KUNGIYAR KABILAR EBIRA NA JIHOHIN KANO DA JIGAWA YA YI KIRA GA AL’UMMAR KASAR NAN DA SU RUNGUMI AKIDAR ZAMAN LAFIYA

Comments are closed
Shugaban kungiyar kabilar Ebira na jihohin Kano da Jigawa Mamudu Ujudud Waziri ya yi kira ga al’ummar kasar nan da su rungumi akidar zaman lafiya a ko ina suke a fadin kasar nan. Shugaban ya bukaci al’umar kasa musamman ‘yan kabilar Ebira su kara kaimi wajen lalubo hanyoyin dogaro da kai domin kare mutuncin su a
more

JAKADAN NAJERIYA A SAUDIYYA YA MUSANTA ZARGIN CEWA YANADA HANNU AKAN BATUN SAFARAR MATA ZUWA KASA MAI TSARKI

Comments are closed
Jakadan Najeriya a Saudiyya Isa Dodo ya nesanta kansa da zargin cewa yana da hannu wajen kai mata da sauran mutane Saudiyya don aiyukan hidima inda su kan kare cikin wahala da nadama. Jakadan na maida martani ne ga rahotan wata jaridari dandalin yanar gizo mai lakabin SECRET REPORTERS ta wallafa, inda rahotan ya alakanta jakadan
more

APC RESHEN JIHAR KWARA BA ZA TA TABA JUYA WA BUKOLA SARAKI BAYA BA

Comments are closed
Jam'iyyar APC reshen jihar Kwara ta ce ba za ta taba juya wa shugaban majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki baya ba. Shugaban jam'iyyar Ishola Fulani ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar inda yana mai nanata cikakken goyon bayan su ga sanata Saraki. Mr Ishola Fulani a cikin sanarwar ya kara da cewa, shugabancin
more

A WATAN DISAMBAR BANA NE SABON JIRGIN SAMA MALLAKAR NAJERIYA ZAI FARA AIKI

Comments are closed
Ma'aikatar kula da harakokin sufurin jiragen sama a kasar nan, ta ce daga nan zuwa karshen wannan shekara ake fatan sabon kamfanin jirgin saman najeriya zai fara aiki. Ministan ma'aikatar Hadi Sirika ne ya bayyana hakan, yayin da yake karbar takardar shedar amincewa da yarjejeniyar kasuwanci daga babban jami'in hukumar kula da mika ragamar tafiyar da
more

WASU ‘YAN BINDIGA SUN KASHE FIYE DA MUTANE 20 A JIHAR TARABA

Comments are closed
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari akan wasu kauyukan Fulani biyar na karamar hukumar Lau a jihar Taraba. Bayan kona gidaje da dukiya ‘yan bidnigar sun kuma yi awon gaba da shanu sama da dari biyar. Rahotanni na nuni da cewa, lamarin ya jefa daruruwan mutane da suka hada da mata da yara cikin wani mawuyacin hali
more