Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

GWAMNATIN JIHAR KANO TA GAMSU DA TSAYAWAR SHUGABAN KASA ZABE A SHEKARAR 2019.

Comments are closed
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana gamsuwar ta dangane da sake tsayawar takarar da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi a zaben shekarar 2019. Sanarwar  ta fito ne a cikin wata takarda mai kunshe da sa hannun kwamishinan yada labarai da matasa da kuma al’adu, Kwamrade Muhammadu Garba ya sanyawa hannu. Ya ce" sake tsayawar takarar ta Shugaban
more

SHUGABAN KASA YA ISA BIRNIN LONDON

Comments are closed
A yammacin jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a birnin London na kasar Ingila. Shugaban  ya tashi daga filin  jirgin sauka da tashi na  Nnamdi Azikiwe dake Abuja da misalin karfe 4 na yamma sannan kuma ya isa kasar Ingila da karfe 10 na daren jiya. A na sa ran dai Muhammadu Buhari zai gana
more

YAN`SANDAN SA KAI NA JIHAR KANO,SUN KAI ZIYARA GIDAN MARAYU.

Comments are closed
Babban kwamandan ‘yansandan sa kai na jihar Kano, Alhaji Muhammad Bello Dalha, "yace rundunar ta su za ta cigaba da bada gudunmawa don tallafawa yaran da suka rasa iyayen su a rikicin Boko Haram da  ya rutsa dasu." Alhaji Muhammad Bello ya furta hakan ne yayin ziyara da rundunar ta kai gidan marayu na Mariri a
more

DALIBAI SAMA DA DARI UKU SUN FAFATA A GASAR MUSABAQA AL`KUR`ANI.

Comments are closed
Shugaban kungiyar iyayen yara na makarantar Khalid Bin Walid Islamiyya dake unguwar Ja’en, Mamunu Ibrahim Takai, ya yi kira ga iyayen yara dasu mayar da hankali wajan saka ‘ya’yan su a makarantun islamiyya domin samun ilimin Arabiyya. Mamunu Ibrahim ya bayyana hakan ne yayin musabaqar karatun al’kurani mai girma na makarantar da ya gudana a karshen
more

ALUMMR KASUWAR KWARI SUN BUKACI GWAMNA DA TA KAWO MUSU DAUKI.

Comments are closed
Wasu daga cikin mazauna kasuwar kwari sun bukaci gwamnatin jiha,karkashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje  da ta kawo musu dauki,bisa wani ginin toshe hanya da wani attajiri yakeyi a cikin layin gidan labaran dake cikin kasuwar kwari. Yan kasuwar"sun bayyana cewa watanni uku da suka gabata ne mutumin ya toshe hanya daya,inda ya gina gidan wanka
more

YA`YA SU GUJI HANA IYAYENSU YIN AURE .

Comments are closed
Wani malamin Addinin musulunci anan Kano Malam Nura Saleh Jajaye yayi kira  ga ‘ya’ya  da su kula da hakkokin da iyayen su ke dashi akansu. Malam Nura Saleh yayi wannan kiran ne jim kadan bayan kammala shirin wannan rayuwa na nan gidan rediyon Dala a yau. Ya ce," ‘ya’ya basu da hurumin hana iyayen su mata Karin
more

YIN GILASHIN IDO NE MAFITA WAJAN MAGANCE HARARA GARKE GA YARA

Comments are closed
Wani kwarraran likitan Ido dake asibitin kwarraru na Murtala Muhammad a nan Kano,Dakta Usman Mijin Yawa Abubakar, ya bayyana cewa rashin yiwa yara gilashi yayin da suke fama da ciwon ido shi ke haifar da cutar wurkilili ga rayuwarsu. Dakta Usman Mijin Yawa, ya bayyana hakan ne yayin zantawarsa da wakiliyar mu a yau. Ya ce rashin
more

AL’UMMAR UNGUWAR DANBARE BASU DA WUTAR LANTARKI

Comments are closed
Al’ummar unguwar Danbare Gabas dake karamar hukumar Kumbotso sun koka game da rashin hasken wutar lantarki da suke fama da shi a yankin na su sama da shekaru uku. Al’ummar dai sun kokane yayin wata ziyara da suka kaiwa ma’aikatar raya karkara da Bunkasa rayuwar Alumma ta jihar Kano. Da yake Magana da yawun mazauna yanki Ali
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close