Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

Dala FM

Muryar Zamani

A Cikin Labarai

GWAMNAN JIHAR KANO YA SULHUNTA ‘YAN MAJALISAR DOKOKIN KANO DA SUKE RIGIMA DA JUNA.

Comments are closed
Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya warware rikicin da ya mamaye Majalisar Dokokin Jihar Kano tsakanin Shugaban majalisar, Alhaji Yusuf Abdullahi Ata da kuma wasu sauran mambobin majalisar. Wata majiya mai tushe a cikin majalisar jihar ta shaidawa manema labarai cewa, an warware rikicin majalisar ne yayin ganawa ta musamman tsakanin gwamnan jihar Kano
more

TSOHON SHUGABAN MAJALISAR KANO YA TSIGE WASU YAN MAJALISA MASU RIKE DA MUKAMAI.

Comments are closed
Da misalin karfe 11 da minti 42 ne, ‘yan majalisar dokokin jihar Kano, su 24 karkashin jagorancin tsohon shugaban majalisar Kabiru Alhassan Rurum suka isa harabar majalisar, dauke da kwafin sandar majalisar sakamakon dauke waccan da aka yi sannan kuma suka tsige wasu ‘yan majalisu masu rike da mukamai. Kabiru Alhassan Rurum, ya bayyana cewa sun
more

SHUGABA BUHARI YACE YANA SANE DA HALIN DA AL’UMMAR KASAR NAN KE CIKI.

Comments are closed
Gwamnan jihar Jiagawa, Abubakar Badaru, ya bayyana shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaban da ya ke daura kasar nan a kan gwadaban ta, duba da yadda yake yaki da rashawa da kuma farfado da tattalin arzikin kasar nan, tare da kuma samar da tsaro. Abubakar Badaru ya bayyana hakan ne a birnin Dutse dake jihar
more

A YAU AKAYI JANA’IZAR SHAIK ISIYAKA RABI’U.

Comments are closed
Da misalin karfe biyu da talatin da hudu ne na rana aka gudanar da sallar jana’izar shugaban darikar Tijjaniya na Afrika marigayi Sheikh Isyaka Rabi’u a masallacin sa dake unguwar Goron Dutse a yau juma’a. Babban limamin masallacin kaulaha dake kasar Senegal, Sheikh Aliyu Cisse ne ya gudanar da sallar jana’izar marigayi Sheikh Khalifa Isyaka Rab’iu. A
more

KIMANIN YARA DUBU DARI TAKWAS KE FAMA DA KARANCIN ABINCI MAI GINA JIKI.

Comments are closed
Majalisar dinkin duniya ta ce, "yara dubu dari hudu ne a yankin kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo ke fama da matsanancin karancin abinci mai gina jiki. Sanarwar na kunshe ne a cikin wani rahoto da asusun kula da kananan yara na majalisar wato UNICEF ya fitar, ta ce kananan yaran na matukar bukatar dauki na gaggawa domin
more

GWAMNATIN KASAR SALIYO ZATA FARA BAYAR DA ILMI KYAUTA.

Comments are closed
Sabon shugaban kasar Saliyo, Julius Maada Bio, ya ce gwamnatin sa za ta fara bada ilimi kyauta ga daukacin daliban makarantun Firamare da na sakandire dake fadin kasar tun daga watan Satumbar bana. Julius Maada Bio, ya bayyanawa majalisar dokokin kasar dake birnin Freetown cewa, za a rubanya kasafin kudin a bangaren ilimi. Ya ce za a
more

DAKARUN SOJA SUN KASHE YAN BINDIGA GUDA TAKWAS.

Comments are closed
Dakarun soja sun kashe wasu yan bindiga guda takwas a yayin wani musayar wuta a yankin karamar hukumar maru ta jihar zamfara, hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa dauke da sa hannun mataimakin daraktan hulda da jama'a na rundunar sojin Kasarnan  Majo Clement Abiade wadda aka rabawa manema labarai a jiya,"yace dakarun sojan na
more

HUKUMAR WASANNI TA KANO NA NEMAN HADIN KAN KANANUN HUKUMOMI.

Comments are closed
Shugaban hukumar wasanni na jihar Kano, Alhaji Ibrahim Galadima, ya yi kira ga shugabannin kananan hukumi 44 a nan jihar, da su bada hadin kai dan ganin an sami nasara a wasannin da hukumar ta shirya gudanarwa a fadin jihar nan. Ibrahim Galadima ya yi kiran ne ya yin da ya kai ziyara kananan hukumomin Gwarzo
more

MAJALISAR ZARTARWA TA AMINCE DA BADA LASISIN KAFA JAMI’AR SKYLINE.

Comments are closed
Majalisar zartarwa ta kasa ta bada lasisin wucin gadi domin kafa Jami’a mai zaman kanta a jihar Kano mai suna Skyline University. Zaman majalisar na jiya ya gudana ne karkashin jagorancin mataimakin shugaban kasa Prof Yemi Osinbajo. Dayake jawabi ga manema labaran dake dauko rahoto daga fadar shugaban kasa, minister a ma’aikatar Ilimi ta tarayya Farfesa
more

SHUGABAN JAM’IYYAR PDP YA RUBUTA WASIKA GA HUKUMAR EFCC

Comments are closed
Shugaban Jam’iyyar PDP Prince Uche Secondus ya rubutawa shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu wasikar ankararwa dangane da sanya sunansa a jerin mutanen da ake zargi da satar kudaden gwamnati ba. Wata sanarwa dauke da sa hannun jami’in labarum shugaban na PDP Mr, Ike Abonyi, Mista Secondus ya ce, "Bai karbi Naira Miliyan 200 ba daga ofishin
more