Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

HUKUMAR MA’AKATAR KASA DA SAFAYO TA FARA YIWA GIDAJE DA FILAYE RIJISTA.

Comments are closed
Hukumar ma’aikatar kasa da safiyo ta jihar Kano ta fara aiwatar da rijistar gidaje da filaye da kuma gonaki dake fadin kananan hukumomi 44 na jihar nan. Babban sakataren hukumar Alhaji Muhammad Yusuf Danduwa ne, ya bayyana hakan yayin kaddamar da fara rijistar a karamar hukumar Gwale a jiya. Sanarwar ta fito ne a cikin wata takarda
more

A YAU ZA’A SAKI SAKAMAKON JARRABAWAR JAMB.

Comments are closed
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta JAMB, Ta ce" yau ne dalibai masu bukata ta musamman za su zana jarabawarsu ta JAMB a wasu cibiyoyi biyar na jihohin kasar nan". Mai Magana da yawun hukumar Dakta Fabian Benjamin ne ya bayyana hakan ga manema labarai a jiya. Ya ce "a cikin cibiyoyin akwai jihar Legas da Bennin
more

GWAMNATIN JIHAR KANO TA AMINCE DA SAKIN NAIRA BILIYAN HUDU.

Comments are closed
Gwamnatin jihar Kano ta amince da Naira biliyan 4 a matsayin kudin da za ta gina titin karkashin kasa da kuma gadar sama  titin zuwa Zaria da Silver Jubilee tare da titin gidan Zoo Wato Dangi. Sanarwar ta fito ne a wata takarda mai kunshe da sa hannun kwamishinan labarai,matasa da kuma al’addu,Malam Muhammad Garba," ya
more

AL’UMMOMIN YANKIN MAIDUGURI SUN KOKA.

Comments are closed
Al’ummomin yankunan Madagali, Michika da kuma Gwoza sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kai irin wannan ziyarar yankunan su. Al’umomin yankin Suna ganin ziyarar zata bashi damar sanin halin da yankunan ke ciki sakamakon yawan kwashe masu matansu da 'ya'yansu da Boko Haram suke yi. Sun ce "Sau tari mahukuntan jiharsu basa bayyana irin matsalolin
more

WANI MATASHI YA HAU KAN KOLOLUWAR ERIYAR GIDAN REDIYON KANO

Comments are closed
Wani matashi mai suna isma’ila bege mazaunin unguwar shagari Quaters  layi na 7, ya hau kololuwar saman karfen eriyar tashar gidan Rediyon kano dake unguwar Tukuntawa, a karamar hukumar Birni cewa ba zai sauko ba har sai gwamnan zamfara ya sauka daga matsayinsa na shugaban gwamnonin Arewa. A wata takarda da matashin ya fitar yayin da yake
more

AN BUKACI MUTANE SU RINKA SAUKE BASHI.

Comments are closed
Wani malami anan kano Dakta Naziru Datti yasayyadi Gwale, yayi kira ga al’ummar musulmi akan idan za su bada bashi da subi dokokin A….. S.W.T Dakta Naziru Yasayyadi yayi wannan kiran ne jim kadan bayan kammala shirin wannan rayuwa na nan Gidan Rediyon Dala. Ya ce duk sanda mai karbar bashi da kuma mai bayarwa za su
more

AN BUKACI MATASA SU RUNGUMI SANA’AR KANIKANCI.

Comments are closed
Kungiyar kanikawa ta kasa NATA reshen jihar Kano ta yi kira ga matasa  da kananan yara das u rungumi sana’ar kanikanci don gujewa zaman kashe wando  da kuma tsiratar da mutunci. Shugaban kungiyar na reshen Sharada Mustapha Abdullahi ne ya furta hakan yayin taron rantsar da wasu ‘ya’yan kungiyar a unguwar Sharada dake karamar hukumar birni. Mustapha
more

GWAMNATIN JIHAR JIGAWA ZATA FARA FITAR DA ZOBO KASAR WAJE.

Comments are closed
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce, "Ta shirye tsaf domin fara safarar zoborodon da al’ummar jihar suke  nomawa zuwa kasar Mexico". Gwamnan jihar ta Jigawa wanda ya sami wakilcin mataimakinsa Barista Ibrahim Hassan Hadeja ne ya bayyana hakan yayin da yake ganawa da manema labarai jiya Laraba a ofishinsa. Ya ce," Wannan yunkuri ya biyo bayan amincewar da
more

HADA AURATAYYA TSAKANIN KABILU ABIN KOYI NE.

Comments are closed
Sarkin Samarin Hausawan Jihar Oyo Alhaji Muhammadu Nasiru Yaro, ya bayyana auren diyar gwamnan Kano da na gwamnan jihar Oyo wanda ya gudana, cewa abin farin ciki ne wanda zai karawa ‘yan Arewa mazauna jihohin yamma tagomashi mussamman ma hausawa mazauna jihar ta Oyo. Sarkin samarin yace, "Auratayya a tsakanin kabilu mabanbanta, ta taka muhinmmin rawar
more

HUKUMAR KASHE GOBARA TA JIHAR KANO TAYI KIRA.

Comments are closed
Jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara ta jihar Kano Alhaji Saidu Mohammed,ya yi kira ga al’umma musamman ma ‘yan kasuwa da su rinka hanzarin sanar da hukumar kashe gobara a kan lokaci. Alhaji Sa’idu ya bayyana hakan ne yayin da gobara ta kama a kasuwar ‘yan katako dake unguwar Rijiyar Lemo a safiyar jiya
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close