Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

A YI BIKIN TAKUTAHA CIKIN LAFIYA

Comments are closed
Shugaban kungiyar sha’irai ta kasa Sharif Rabi’u Usman Baba yayi kira ga daukakin sha’irai da sufita Bikin takuta cikin kwanciyar hankali da lumana dan gujewa tashin tashina da rigimar magoya baya dan kiyaye bacin ran wani. Sheriff rabiu baba Yayi wannan kiran ne yayin zantawar su da wakilin gidan radion dala a gidan sa dake janbulo Ya
more

DAGACI YACE IYAYE SU RINKA KULA DA ‘YA’YAN SU KAN BANGAR SIYASA

Comments are closed
Dagacin Dorayi Babba Alhaji Badamasi Bello ya bayyana cewa samun cikakkiyar kulawa ga iyaye yana bada gaggarumar gudunmawa wajen hana yara matasa shiga cikin bangar siyasa da shan miyagun kwayoyi. Alhaji Badamasi ya bayyana hakan ne yayin saukar alqur’ani mai girma na makarantar Ibqa’ul Hizburrahim islamiyya karo na tara, wanda ya gudana a asabar din data
more

A RINKA BUDE MAKARANTUN DOMIN KARANTAR DA MASU LAIFI

Comments are closed
Kwamandan Hisba na karamar hukumar Gwale anan kano Alhaji Yahaya Bala Sabon Sara, ya bukaci gwamnati da ma masu hannu da shuni da su rinka bude wasu makarantu domin karantar da masu laifi. Alhaji Yahya Bala ya yi wannan kiran ne yayin wata ziyara da ya kai ofishin ‘yan bijilante na ja`en layin gidan Dagaci a
more

IYAYE DA SU KARA ZABURAR DA ‘YA’YAN SU WAJEN SOYAYYAR ANNABI

Comments are closed
Jagoran Makarantar Ahbabul Musdapha dake Ja’en makera a karamar hukumar Gwale, Sharif Nasiru Khamisu Speaking ya yi kira ga iyaye da su kara zaburar da yayansu wajen soyayyar Annabi SAW don Samar da alumma ta gari. Sharif Nasiru ya yi wannan kiran ne lokacin mauludin Annabi SAW na makarantar Ahbabul Musdafa akarshen makon jiya. Ya ce ''iyaye
more

AN BUKACI IYAYE DA SU RINKA KAI ZIYARA MAKARANTUN ‘YA’YAN SU

Comments are closed
Daraktan Makarantar Abubakar sadiq Islamiyya da ke Ja`en a karamar hukumar Gwale dake nan kano, Malam Kabiru Muhammad ya bukaci iyayen yara da su rinka ziyartar makarantun yayansu don ganin halin da makarantun ke ciki. Malam Kabiru Muhammad ya bayyana hakan ne yayin bikin Saukar karatun Alqurani mai Girma na makarantar Abubakar saddiq, Wanda ya gudana
more

A DAI NA HAWAN JEMAGE A ADAIDAITA SAWU

Comments are closed
Shugaban Kungiyar matuka babur masu kafa uku wato babur din adaidata sahu, wanda aka fi sani da TOAKAN na nan jihar Kano, Sani Sa’idu Dankoli, ya ce kungiyar ba ta yarda da zaman gefan da wasu matuka babur din ke yi wanda ake kira da hawan jemage. Sani Sa’idu Dankoli, ya bayyana hakan ne yayin zantawarsa
more

BA RUWA A MAKARANTAR KIMIYA DA FASAHA TA KARAYE

Comments are closed
Wasu daga cikin Iyayen yara na makarantar ikimiya da faasaha ta mata dake Karaye, sun koka dangane da halin rashin ruwa da makarantar ke fama da shi. Iyayen sun yi wannan koken ne yayin da suke zargin makarantar na kamfar ruwa lokacin da suka kai ziyarar makarantar ta Karaye. Sun ce'' ‘ya’yan nasu na cikin mawuyacin hali
more

KAR A BAIWA MA’AIKATAN KOTU CIN HANCI

Comments are closed
Kakakin kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim, ya bayyana cewa sashi na hudu na kundin dokar zibar da mutuncin ma’aikatan kotu ya haramtawa alkalai da ma’aikatan kotu karbar na garo. Baba Jibo, ya bayyana hakan ne jim kadan bayan kammala shirin shari’a a aikace na nan gidan rediyon Dala a yau. Ya ce ''mafiya yawan mutane su
more

A ZABI SHUGABANNI MASU KISHIN ILIMI DA LAFIYA INJI SEDSAC

Comments are closed
Kungiyar bunkasa ilimi da daidato da zamantakewa da kuma bunkasa demokradiya, SEDSAC, ta bukaci al’ummar kasar nan ka da su zabi duk wani dan takarar gwamna ko shugaban kasa a zaben 2019, har idan bai mayar da kai wajen bunkasa harkokin ilimi da bangaren lafiya. Kungiyar SEDSAC, ta bukaci hakan ne a cikin wata takardar kungiyar
more

AN GURFANAR DA WASU YAN KASUWA A GABAN KOTU

Comments are closed
Wasu matasa da su ke kasuwanci a kantin kwari, an gurfanar da su a gaban kotu bisa zarginsu da yin sojan gona. Matasan da ake zargin an gurfanar da su ne a gaban kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a Kurna, karkashin mai shari’a Nasir Abba Magashi. Wani daga cikin ‘yan kasuwar ta kantin kwari ne
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close