Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

Dala FM

Muryar Zamani

A Cikin Labarai

A YAUNE AKE BIKIN RANAR RUWA TA DUNIYA.

Comments are closed
Wani rahoton majalisar dinkin Duniya da ya fitar ya ce yawan mutanen da ke rayuwa ba tare da tsabtataccen ruwan sha ba sun karu a duniya. Rahoton ya ce yawan mutanen da ba su da tsabtataccen ruwan sha a duniya sun kai miliyan dubu dari takwas da arba'in da hudu. Ya ce mutum guda cikin tara a
more

GWAMNATIN JIHAR KATSINA TA SALLAMI DAURARRU 165.

Comments are closed
Kwamitin dake kula da cinkoso a gidan yari ya salami daurarru 165  dake babban gidan yari na jihar Katsina. Sakatariyar  kwamitin, Leticia Ayoola Daniel ceta bayyana hakan yayin ziyara dasu ka kai gidan a jihar ta Katsina. Ta ce a cikin mutane da kwamitin ya yiwa afuwa akwai wani dattijo mai shekaru 83 mai lalurar gani wanda
more

YANSANDA SUN CAFKE TSOHON SHUGABAN KASAR FARANSA

Comments are closed
'Yansanda sun kama tsohon Shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy, don yi masa tambayoyi kan zargin da ake masa na karbar makudan kudi don yakin neman zabensa, daga wajen tsohon Shugaban kasar Libya Mu’ammar Gaddafi. 'Yan sanda kasar Faransa suna bincike kan zargin rashin bin tsari wajan samar da kudaden aiwatar da yakin neman zaben shugaban kasa
more

AN GANO DANSANDA ACIKIN YAN FASHI.

Comments are closed
A jiya ne rundunar ‘yansandan jihar Kano ta yi holin wasu ‘yan fashi da makami da su ka shiga cikin gidan tsohon gwamnan jihar Jigawa a nan Kano. A cikin wadanda rundunar ta yi holan su ya hadar da  wani kwararran dansanda mai suna Sani Danjuma  da nura ahmed da Abdullahi Ahmed, sai Abubakar zubair alais
more

KUNGIYAR BOKO HARAM TA SAKI YAMMATAN DAPCHI.

Comments are closed
A sanyin safiyar yau Laraba ne ‘yan kungiyar Boko Haram suka saki ‘yammatan makarantar sakandiren dake garin Dapchi a jihar Yobe. Daya daga cikin iyayen 'yan matan ya shaida wa maneman labarai cewa, kungiyar Boko Haram ta rike daya daga cikin 'yan matan sannan biyu sun mutu. Ya ce, "da sanyin safiyar  yau ne wasu mutane suka
more

SHUGABAN ALKALAN KASAR NAN YA KOKA .

Comments are closed
Shugaban alkalan kasar nan, Wilson Onnoghen, ya nuna damuwarsa kan gibin dake akwai tsakanin manya da kananan kotuna, musamman a matakan jihohi. Onnoghen ya bayyana hakan ne yayin da yake bude taron alkalai abirnin tarayyar Abuja,ya ce gibin dake tsakaninsu shi ne sanadiyar rauni da kotunan ke fama dashi. Mai Shari'a Onnoghen ya kuma ce idan ana
more

DAN SAMA JANNATINNAN YACE YANA KAN BAKANSA.

Comments are closed
Dan sama jannatin nan da ya hau kololuwar saman karfen gidan Rediyon Kano dake unguwar Tukuntawa mai tsawon mita sama da dari hudu,Isma’Ila Abdullahi Shabege, ya ce a shirye yake yayi fatali da fasahar sa tare da barin kasar nan har idan gwamnati ta yi watsi da fasaharsa wacce za ta samawa matasa aikin yi
more

HUKUMAR MA’AKATAR KASA DA SAFAYO TA FARA YIWA GIDAJE DA FILAYE RIJISTA.

Comments are closed
Hukumar ma’aikatar kasa da safiyo ta jihar Kano ta fara aiwatar da rijistar gidaje da filaye da kuma gonaki dake fadin kananan hukumomi 44 na jihar nan. Babban sakataren hukumar Alhaji Muhammad Yusuf Danduwa ne, ya bayyana hakan yayin kaddamar da fara rijistar a karamar hukumar Gwale a jiya. Sanarwar ta fito ne a cikin wata takarda
more

A YAU ZA’A SAKI SAKAMAKON JARRABAWAR JAMB.

Comments are closed
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta JAMB, Ta ce" yau ne dalibai masu bukata ta musamman za su zana jarabawarsu ta JAMB a wasu cibiyoyi biyar na jihohin kasar nan". Mai Magana da yawun hukumar Dakta Fabian Benjamin ne ya bayyana hakan ga manema labarai a jiya. Ya ce "a cikin cibiyoyin akwai jihar Legas da Bennin
more

GWAMNATIN JIHAR KANO TA AMINCE DA SAKIN NAIRA BILIYAN HUDU.

Comments are closed
Gwamnatin jihar Kano ta amince da Naira biliyan 4 a matsayin kudin da za ta gina titin karkashin kasa da kuma gadar sama  titin zuwa Zaria da Silver Jubilee tare da titin gidan Zoo Wato Dangi. Sanarwar ta fito ne a wata takarda mai kunshe da sa hannun kwamishinan labarai,matasa da kuma al’addu,Malam Muhammad Garba," ya
more