Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

Dala FM

Muryar Zamani

A Cikin Labarai

An yi kira ga iyaye da su rinka tallafawa makarantun islamiyya,

Comments are closed
Dagacin sharada Alhaji Ilyasu Mu’azu Sharada, ya ja hankalin iyaye da su rinka tallafawa makarantun islamiyya, kamar yadda suke mayar da hankali kan makarantun zamani. Dagacin na sharada, ya yi wannan jan hankalin ne, yayin Musabaqar karatun alqur’ani mai girma da makarantar Zaidu bin Sabit Litahfizul qur’an, ta gudanar a jiya lahadi. Ya ce ''wajibi ne sauran
more

An ja hankalin al’umma, da su mayar da hankali wajen zaben shugabanni nagari.

Comments are closed
Wata malamar addinin musulunci a nan kano, Malama Aisha Zakariyya ta ja hankalin al'umma, da su mayar da hankali wajen zaben shugabanni nagari. Malama Aisha Zakariyya, ta bayyana hakan yayin taron  wayar da kan al'umma wajen zaben shugabanni na gari, wanda ya gudana a jiya lahadi, a harabar makarantar Imamu Muslim Littahfizul kur'an da ke gwazaye. Ta
more

Karamar hukumar Dala ta bukaci iyayen yara dake yankin cewa da su ribaci tsarin allurar rigakafin polio, don kare lafiyar ‘ya’yan su.

Comments are closed
Karamar hukumar Dala ta bukaci iyayen yara dake yankin cewa da su ribaci tsarin allurar rigakafin polio, don kare lafiyar ‘ya’yan su. Mai riko mukamin shugaban karamar hukumar Dala, Ishaq Tanko Gambaga, ne yayi wannan kiran, yayin fara aiwatar da allurar a yankin a karshen makon da ya gabata. Gambaga ya kuma ya bawa jami’an da kuma
more

Masarauta ta ja hankalin sabon mai unguwa da ya kasance mai adalci

Comments are closed
Hakimin kumbotso Alhaji Ahmad Ado Bayero ya ja hankalin sabon mai unguwar Ciranci kwari, Malam Hafizu Garba Mandawari, da ya kasance mai adalci a tsakanin al’ummar da ke yankin. Alhaji Ahmad Ado bayero, wanda ya samu wakilcin Malfa, yayi wannan jan hankalin ne yayin bikin nadin me unguwar
more

AN BAYYANA RASHIN RIKO DA KOYARWAR MA’AIKI A MATSAYIN ABUN DA YA SABBABA LALACEWAR MATASA A WANNAN ZAMANI

Comments are closed
Wani malamin addinin musulinci a nan kano malam Musa Sidi Ibrahim, ya bayyana rashin riko da koyarwar ma’aiki S.A.W. a matsayin abun da ya sabbaba lalacewar matasa a wanan zamani. Malam Musa Sidi ya bayyana hakanne, a wani taron maulidi daya gudana a unguwar Ajawa dake karamar hukumar gwale. Ya kuma kara da cewa su matasa suna
more

AL’UMMAR YANKIN UNGUWAR SABUWAR GANDU SUN YABAWA GWAMNATIN JIHA BISA YADDA TAKE GUDANANR DA AIKIN TITI A YANKIN

Comments are closed
Al’ummar yankin unguwar Sabuwar Gandu dake karamar hukumar Kumbotso sun yabawa gwamnatin jihar Kano bisa yadda take gudanar da aikin titin kwalta a yankin na Sabuwar Gandu. Mazauna yankin sun ai bayyana hakan ne ta bakin guda daga cikin su, Malam Muhammd Ahmad a yayin ziyarar duba aikin shimfida kwalta da wakilin mu na Zazu yakai
more

ALKALIN MAJESTRATE NA DA HURUMIN SAUYAWA SHARI’A KOTU ZUWA NA ADDININ MUSULUNCI

Comments are closed
Kakakin kotunan jihar kano Baba Jibo Ibrahim ya bayyana cewa, alkalan majestrate na da hurumin sauyawa shari’a kotu zuwa na addinin musulunci, amma kafin su fara saurarar karar. Baba Jibo ya bayyana hakan ne jim kadan bayan kammala shirin shari’a a aikace na nan gidan rediyon Dala. Ya ce dukkan alkalan majestrate nada damar sauyawa kara kotu
more