Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

Dala FM

Muryar Zamani

A Cikin Labarai

AN BUKACI GWAMNATI DA TA SAMI WADATACCEN WURIN AJIYE MASU LAIFI

Comments are closed
Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA, Dakta Ibrahim Abdul, ya bukaci gwamnati da ta samar da wadataccen wurin ajiye masu laifi, ta yadda zai kasance wurin maza daban na mata daban. Dakta Ibrahim Abdul, ya yi wannan kiran ne yayin ganawar sa da gidan rediyon Dala da safiyar
more

KUNGIYAR MASU SANA’AR RINI SUN BUKACI MATASA DA SU RUNGUNMI SANA’A MAIMAKON SHIGA BANGAR SIYASA

Comments are closed
Kungiyar masu sana’ar rini dake yankin unguwar Samegu a karamar hukumar Gwale a nan Kano sun bukaci matasa da su guji shiga bangar siyasa maimakon hakan da su rungumi sana’o’in dogaro dakai. Shugaban kungiyar marunan, Abubakar Sadik Sa’ad shine ya yi wannan kiran yayin ganawarsa da wakilin mu na ‘yan Zazu a yau. Ya ce kamata yayi
more

AN KARRAMA ‘YAN ZAZU NA GIDAN REDIYON DALA

Comments are closed
Kungiyar Dalibai ‘yan asalin jihar kano reshen kwalejin nazarin addinin muslunci da harkokin shari’a ta Legal, sun karrama ‘yan zazu na nan gidan rediyon Dala, bisa jajircewar su wajen kawo abin da ke faruwa kai tsaye a fadin jihar kano. Yayin karrama mashahuran mutane da ke bada gudunmawa wajen cigaban rayuwar al’umma, taron dai ya gudana
more

MAJALISAR DATTAWA TA SHIRYA ZAMA NA MUSAMMAN DON TATTAUNAWA AKAN YADDA ‘YAN SIYASA KE SIYEN KURI’U A HANNUN MASU ZABE

Comments are closed
Majalisar Dattawan Kasar nan ta shirya wani zama na musamman don tattaunawa akan yadda wasu ‘yan siyasa ke siyen kuri’u a hannun masu zabe a lokutan zabe. Majalisar dai ta shirya zaman jin bahasin ne sakamakon yadda a wasu zabukan da aka gudanar a baya-bayan nan a wasu sassan kasar nan, aka rinka samun rahotannin siyar
more

AN BAYYANA MARIGAYI SARKIN KANO DAKTA ADO BAYERO A MATSAYIN MUTUM MAI JAJIRCEWA WAJEN HIDIMTAWA MARASA KARFI DA ADDININ MUSULUNCI

Comments are closed
Wani malami a nan kano Malam Sagir Garba Kutuga, ya bayyana marigayi sarkin kano Dakta Ado Bayero a matsayin mutum mai jajircewa wajen taimakawa marasa karfi, da kuma addinin musulunci. Malam sagir kutuga ya bayyana hakan ne, yayin bikin mauludin da kungiyar tunawa da Marigayi mai martaba sarkin kano Dakta Ado Bayero wanda ya gudana a
more

AN BUKACI AL’UMMA DA SU RINKA TALLAFAWA MARAYU DA MARASA KARFI

Comments are closed
Malamin addinin musulunci Malam Ibrahim Khalil ya bukaci al’umma da su rinka tallafawa marayu da marasa karfi, domin a gudu tare a kuma tsira tare. Malam Ibrahim Khalil ya fadi hakan ne yayin bikin saukar karatun alqur’ani mai girma na makarantar Waya Islamiyya da ke Ja’en a karamar hukumar Gwale. Ya ce duba da yadda wasu daga
more

YAWAN SHAN RUWA DA YAWAN YIN FITSARI NA DAGA CIKIN ALAMUN CIWON SIGA

Comments are closed
Wani kwararren Likitan cutar diabetes wanda aka fi sani da ciwon siga a Asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake nan kano, Dakta Abubakar Usman, ya bayyana yawan shan ruwa da yawan yin fitsari da rama da dai sauran wasu alamu, cewa na daga cikin alamun ciwon siga. Likitan ya bayyana hakan ne jim kadan bayan kammala
more

JIHAR KANO CE ZA TA KARBI TARON ILIMIN MANYA A BANA

Comments are closed
Kwamishinan ilimi na Jihar Kano Engr Aminu Aliyu Wudil, ya bayyana cewa an zabi Kano a matsayin jihar da za ta karbi taron ilimin manya a bana, wanda za a kwashe kwanaki uku ana gudanar da shi a wurare daban daban. Kwamishin nan ilmin ya bayyana hakan ya yin wani taron manema labarai day a gudana
more

AN BUKACI MATA SU ZAMA JAJIRTATTU

Comments are closed
An bukaci mata da su zama jajirtattu wajen gudanar da sana’oi da neman na kansu, don samun damar tallafawa mazajensu a kan al’amuran rayuwa. Hajiya Laila Buhari ce ta bayyana hakan, yayin taron Jajirtattun Mata, wato strong women wanda aka gudnar ajiya lahadi a dakin taro na meena da ke Nassarawa a nan Kano Ta ce ''duba
more

MATASA SU GUJI SHIGA BANGAR SIYASA

Comments are closed
Mai unguwar yamadawa dake karamar hukumar Gwale anan kano Alhaji Ahmad Badamasi Bello, ya ja hankalin matasa da su zage damtse wajen hidimtawa harkokin addini. Alhaji Ahmad Badamasi, ya bayyana hakan ne yayin mauludin Annabi SAW da ya gudana a unguwar Yamadawa a jiya Litinin. Ya ce ''sai da hidimtawa addini ne za’a gane mutum yana kaunar
more