KUNGIYAR KWADAGO TA JIHAR KANO TA CE YAN FANSHO SU KARA HAKURI

Comments are closed

Shugaban kungiyar kwadago ta kasa reshen jahar kano kwamared Kabiru Ado Minjibir ,ya bukaci yan fansho da su kara hakuri kasancewar kwamitin da gwamnatin jihar kano ta kafa yana nan yana aiki tukuru dan bawa kowa hakkinsa.
kwamarad Ado minjibir yayi wannan kira ne jim kadan bayan kammala shirin sharia a aikace na gidan radiyon Dala.

”Ya ce yan fanshon su guji bayar da na goro domin neman agaji akan hakkokinsu ya kuma gargadi wadan da suke karbar kudaden yan fansho da su kuka da kansu”.

Kwamarad minjibir ya kuma yi kira ga maaikata da su zama masu bin doka da oda tare da jiran umarnin uwar kungiya ta kasa domin daukar mataki na gaba.

Ya kuma ce ” gargadi ‘yan fanshon da kada su bawa kowa kudi don yayi musu hanya wajen karbar kudaden nasu na fansho ko kuma ariyas”.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close