AN BUKACI MATA SU ZAMA JAJIRTATTU

Comments are closed

An bukaci mata da su zama jajirtattu wajen gudanar da sana’oi da neman na kansu, don samun damar tallafawa mazajensu a kan al’amuran rayuwa.

Hajiya Laila Buhari ce ta bayyana hakan, yayin taron Jajirtattun Mata, wato strong women wanda aka gudnar ajiya lahadi a dakin taro na meena da ke Nassarawa a nan Kano

Ta ce ”duba da yadda rayuwa ta canja musamman a wannan lokaci, matan na bukatar jajircewa da kuma goyon baya daga mazaje don kawo karshen matsalolin rayuwar da al’umma ke fiskanta a halin yanzu”.

Mai Magana da yawun kungiyar ta Jajirtattun mata, Hajiya Hauwa Shehu Ashaka, ta bayyana makasudin gudanar da taron, tare da jan hankalin matan da su shigo don bunkasa rayuwarsu da ta iyalansu da ma al’umma baki daya.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close