AN BUKACI SABON KWALEJIN FCE A KANO YA DAURA DAMMARA

Comments are closed

Shugaban kwalejin Ilimi ta Sa’adatu rimi da ke nan Kano, Dakta Yahya Isah Bunkure, ya bayyana sabon shugaban kwalejin Ilimi ta tarayya da ke nan kano, Dakta Sadi Suraj a matsayin jajirtaccen masani a fannin ilimi.

Cikin wata sanarwa mai kunshe da sa hannun jamiar hulda da jama’a ta kwalejin, Hajiya Amina Abdulaziz Abba ce ta rawaito cewa, shugaban kwalejin na bayyana hakan ne yayin wata ziyarar taya murna da yakai ga sabon shugaban kwalejin ta FCE a nan Kano.

Dakta Yahya Isah Bunkure ya kuma yi kira ga sabon shugaban da ya kasance da cigaba da jajircewa sa don kawowa bangaren Ilimi cigaba a kwalejin.

A yayain jawabin nasa, sabon shugaban kwalejin ta FCE Dakta Sadi Suraj, ya bayyana farin cikin sa bisa ziyarar, tare da alkawarin kara dankon zumunci tsakanin kwalejojin biyu.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close