BA RUWA A MAKARANTAR KIMIYA DA FASAHA TA KARAYE

Comments are closed

Wasu daga cikin Iyayen yara na makarantar ikimiya da faasaha ta mata dake Karaye, sun koka dangane da halin rashin ruwa da makarantar ke fama da shi.

Iyayen sun yi wannan koken ne yayin da suke zargin makarantar na kamfar ruwa lokacin da suka kai ziyarar makarantar ta Karaye.

Sun ce” ‘ya’yan nasu na cikin mawuyacin hali na rashin ruwa don gudanar da al’amuran yau da kulum wanda hakan ya sa komai sai sun sa yi ruwan leda”.

A nata bangaren shugaban makaranatar, Hadiza Hayatudin wacce ta yi Magana a madadin shugaban hukumar kula da makarantun kimiya da Fasaha, ta ce ”sam lamarin bah aka yake ba, don kuwa suna da ruwa a cikin makarantar da zai iya bawa kananan hukumomi hudu”.

Hadiza Hayatudin, ta kuma yi kira ga iyayen yaran da su rinka tabbatar da abu kafin su aiwatar, sannan kuma su guji kama zancan daliban.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close