GANDUJE YA BADA TALLAFIN MILIYAN 10 GA EFFCC

Comments are closed

Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bada tallafin kudi Naira miliyan goma ga hukumomin da shuka shirya tseren gudu don magance yaki da cin hanci da rashawa a kasar nan.

A sanarwar da daraktan yada labaran gidan gwamnatin Kano, Ameen Yassar, ‘yace” Ganduje ya sanar da bada tallafin ne yayin da ya karbi bakwancin mambobin kwamitin hukumomin da suka shirya gasar tsere don magance yaki da cin hanci da rashawa a birnin tarayyar Abuja ciki harda hukumar tsalle-tsalle ta kasa”.

ya ce ”a cikin hukumomin da zasu sami kudin sun hada da hukumomin EFCC da ICPC da hukumar tsalle- tsalle  ta kasa”.

Ganduje ya yi alkawarin cewa hukumar karbar korafe-korafen al’umma da yaki da cin hanci da rashawa ta jiha za ta bi sawun sauran hukumomin yaki da rashawa ta kasa don ganin an tabbatar da kammala gasar da ita.

ya kuma ce gwamnatin sa ba wai ta na iya wayar da kan al’umma ba, hatta ta na yaki da cin hanci da rashawa a cikin al’umma tare da inganta hukumar karbar korafe-korafen al’umma da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close