IYAYE DA SU KARA ZABURAR DA ‘YA’YAN SU WAJEN SOYAYYAR ANNABI

Comments are closed

Jagoran Makarantar Ahbabul Musdapha dake Ja’en makera a karamar hukumar Gwale, Sharif Nasiru Khamisu Speaking ya yi kira ga iyaye da su kara zaburar da yayansu wajen soyayyar Annabi SAW don Samar da alumma ta gari.

Sharif Nasiru ya yi wannan kiran ne lokacin mauludin Annabi SAW na makarantar Ahbabul Musdafa akarshen makon jiya.

Ya ce ”iyaye ne su ke da Alhakin koyar da yayansu son Annabi SAW ba wai iya malamai ba”.

Wakilin mu Ahmad Rabiu Ja`en ya rawaito cewa malamai da sha`irai da dama ne dai suka gabatar da jawabai a yayin gudanar da bikin mauludin.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close