JIHAR KANO CE ZA TA KARBI TARON ILIMIN MANYA A BANA

Comments are closed

Kwamishinan ilimi na Jihar Kano Engr Aminu Aliyu Wudil, ya bayyana cewa an zabi Kano a matsayin jihar da za ta karbi taron ilimin manya a bana, wanda za a kwashe kwanaki uku ana gudanar da shi a wurare daban daban.

Kwamishin nan ilmin ya bayyana hakan ya yin wani taron manema labarai day a gudana ma’aikatar ilmin dake gidan murtala a karshen makon da ya gabata.

Ya ce ”bikin ilimin manya na bana zai duba ne akan kididdigar alkaluman ilmin matasa, domin kara inganta shi da kuma daga likafar sa”.

Wakilin mu Abubakar Sabo ya  rawaito cewa jihohi talatin da shida harda birnin tarayya Abuja ne za su halarci taron wanda zai gudana a nan Kano.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close