KAR A BAIWA MA’AIKATAN KOTU CIN HANCI

Comments are closed

Kakakin kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim, ya bayyana cewa sashi na hudu na kundin dokar zibar da mutuncin ma’aikatan kotu ya haramtawa alkalai da ma’aikatan kotu karbar na garo.

Baba Jibo, ya bayyana hakan ne jim kadan bayan kammala shirin shari’a a aikace na nan gidan rediyon Dala a yau.

Ya ce ”mafiya yawan mutane su kan yiwa ma’aikatan kotun kyauta ne domin wata bukata da suke da ita”.

Baba jibo, ya kuma ce ”ko a addinan ce malamai sun yi maganganu dangane da karbar nagoran ga alkalai ko ma’aikatan kotu”.

Kakakin kotunan, ya kuma yi kira ga al’umma da su guji baiwa jami’an kotunan na goro har idan hakan ya taso.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close