KASASHE 39 ZA SU HALARCI KASUWAR BAJE KOLI A KANO

Comments are closed

Cibiyar masana’antu da ma’adanai da aikin gona wato Kano Chamber of Commerce Mines and Agriculture (KACCIMA) ta ce a bana za ta gayyato kamfanoni da hukumomi na cikin gida da na waje wanda sun kai kimanin 500 don su halarci kasuwar bajakoli ta bana karo 39.

Shugaban aiwatar da kasuwar bajakoli ta bana kuma babban mataimakin Shugaban cibiyar, Ambasada Usman Darma ne ya bayyana hakan ga manema labarai.

”Ya ce cibiyar za ta gayyaci kimanin kasashe 25 wanda za su halarci kasuwaqr bajakoli ta bana ciki harda da kasasashen Afrika da yankin Asiya da kuma Kasashen Turai”.

”yanzu haka cikin wadannan kasashe da suka amsa gayyatar akwai irin su kasashne Niger da Ghambia da Mali da irin su Turkiyya da Indiya da kuma Amurika” a cewar sa.

Ya kara da cewar ”akwai kasashe 7 zuwa 10 da suka sauka a birnin Kanon dabo domin baje kolin kayayyakin, inda tini gwamnatin kano da kuma cibiyar ta KACCIMA sun yii shiri don ganin komai yatafi daidai ta fuskar tsaro”.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close