KWASTAN TA YI HOLIN SANIYA DA BABURA DA KUMA SHINKAFA NA KUDI NAIRA MILIYAN 75

Comments are closed

Hukumar hana fasa kauri ta kasa shiyyar kano, katsina da jigawa, ta yi holin wata Saniya gami da Babura masu kafa biyu, da kuma tarin buhunan shinkafa, da su ka kai jimillar kudi naira Miliyan 75.

Da yake zantawa da manema labarai a shelkwatar hukumar a nan kano,  shugaban hukumar ta hana fasa kwaurin shiyyar Kano, Katsina da Jigawa, Ahmad Nasir.

Ya ce,”zasu cigaba da farautar masu safarar shinkafar don bunkasa tattalin arzikin kasar nan.

Ya kuma kara da cewar ”dukkannin wasu hanyoyi da masu fasa kwaurin ke bi, hukumar tana sane da su, za kuma su dauki matakai a kansu”.

Wakilin mu Abba Isa Muhammad ya rawaito cewa, hukumar ta kwastom ta ce ”za ta gurfanar da wadanda ke zuwa nemawa masu fasa kwauri alfarma a gaban kuliya”.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close