TARON MANHAJAR KARATUN NCE A KANO

Comments are closed

An cigaba da gabatar da tarurruka na manhajar karatun NCE domin daga likafar manyan harsunan kasar nan dama na sauran kasashen Duniya.

A jawabin da ya gabatar yayin taron shugaban kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke nan kano, Dakta Yahaya Isa Bunkure, yace cigaba ne akan gyaran na shekara 2012.

Ya kuma ce, ”manufar taron na bana shi ne yadda za’a inganta a kuma dora akan manhajar harsunan”.

Ya kara da cewa ”za’a shigo da sabbin dabarun koyar da harsuna ga masu karatun NCE”.

Wakilin mu Abubakar Sabo ya rawaito cewa, kwamitin ya kuma zabi kwalejin ta Sa’adatu Rimi, domin gudanar da taron a kwalejin na tsawon kwanaki biyar.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close