ZA A FARA GASAR KWALLON TENNIS A KANO

Comments are closed

Hukumar kwallon tennis ta kasa ta amince da ranar 16 da 24 na wannan watan a matsayin ranar da za a fara gasar kwallon Tennisb ta Kano wato Dala Hard Court karo na 32.

A cikin gasar ta bana akwai maza 20 sai kuma mata 10 wanda sune za su barje gumin su a gasar.

Ana sa ran mataimakin gwamnan Kano, Dr  Nasiru Yusuf Gawuna zai zama babban bako a gasar yayin da za a bude da kuma rufe gasar.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close