Koma Labarai
Tattalin Arziki

Kamfanin NNPC ya rage farashin man fetur

2026-02-18 Ahmed Sani 2100 views

Kamfanin man fetur na kasa NNPC ya sanar da raguwar farashin mai daga Naira 700 zuwa Naira 580 a kowace lita.

Ready to PlayDala FM88.5 FM