Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar mutane uku a unguwar Sabon gari yankin Noman’sland da ke ƙaramar hukumar Fagge a Kano, sakamakon...
Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Abuja ta dakatar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano Kanseic, daga karɓar Naira milyan...
Wasu matasa da suka addabi unguwar Ɗorayi da faɗan Daba, da sace-sacen kayayyakin jama’a, sun sake lashe aƙalla Mutane biyu bayan da suka hau su da...
Al’ummar unguwar Gayawa da kewaye da ke ƙaramar hukumar Ungogo a jihar Kano, sun gudanar da wani gangami domin nuna damuwar su kan matsalar rashin kyan...
Rundunar tsaro ta Civil Defense a nan Kano ta kama wani mutum da zargin laifin damfarar wasu mata wajen karɓar kudadensu da sunan zai samar musu...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da bayar da diyyar gonaki ga al’ummar yankin rijiyar gwangwan, Ƴar Gaya da ke ƙaramar hukumar Dawakin kudu, haɗi da mazauna...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Universal Declaration of Human Rights, ta ƙasa, ta ce akwai buƙatar gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya kau...
Jam’iyyar PRP ta jihar Kano ta tasha alwashin maka hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano, a kotu, matuƙar bata rage kuɗin da ta sanya...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sanar da janye dokar hana zirga-zirga baƙi ɗaya, biyo bayan samun dai-daituwar al’amura a faɗin jihar, domin al’umma...
Harkokin sufuri sun tsaya cak a titin da ya hadar da Jihar Jigawa da Bauchi da kuma Kano, da ke yankin Babldu da Malamawar Gangara, da...
Da safiyar Larabar nan ne al’ummar unguwar Ja’en bakin Diga, da kewaye, da ke yankin ƙaramar hukumar Gwale a Kano, suka gudanar da sallar Alƙunutu tare...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce daga cikin matasan da ta kama suna ɗaga tutar ƙasar Rasha hadda ƴan ƙasar waje. Mai magana da yawun...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu cafke wani mutum mai suna Hassan Ilya ɗan garin Alhazawa da ke jihar Katsina, da ake zargi da Fashi...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Awareness for Human Right and Charity Foundation, ta yi Allah wa-dai da yadda wasu mutane ke ɗaga tutocin ƙasar Rasha...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kama sama da mutane ɗari shida da ake zargi da tayar da hankalin al’umma, yayin gudanar da zanga-zangar lumana a...