Koma Labarai
Tsaro

Gwamnatin ta ce kafa ƴan sandan jahohin zai ƙara inganta harkokin tsaro

Hassan Mamuda Ya'u 0 views
Gwamnatin ta ce kafa ƴan sandan jahohin zai ƙara inganta harkokin tsaro

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa kasar ta shirya kafa rundunar ‘yan sanda ta jihohi wato State Police, domin ƙara inganta tsaro a faɗin ƙasar.

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya ce Shugaba Tinubu na da kudirin ganin an aiwatar da wannan gyara da zarar an kammala tsarin dokokin da suka dace, domin magance kalubalen tsaro da ke fuskantar kasar.

Ready to PlayDala FM88.5 FM