Umar Haruna Doguwa ya zama sabon Shugaban APC na jihar Kano.
Hassan Mamuda Ya'u 0 views

Umar Haruna Doguwa ya zama sabon Shugaban APC na jihar Kano.
Wannan na zuwa ne biyo bayan zaɓen shugabancin Jam'iyyar da aka gudanar a cikin daren Laraba 4 ga watan Fabrairu, 2026.
Ƙarin bayani na nan tafe..