Koma Labarai
Labarai

Gwamna Abba Kabir ya gana da tawagar Gwamnatin Tarayya gabanin fara aikin titin jirgin ƙasa a Kano

Hassan Mamuda Ya'u 0 views
Gwamna Abba Kabir ya gana da tawagar Gwamnatin Tarayya gabanin fara aikin titin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya gana da tawagar Gwamnatin Tarayya gabanin fara aikin titin jirgin ƙasa a jihar.

Wannan na cikin wata sanarwa da Babban Daraktan yaɗa labaran gwamnan Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar a ranar Alhamis 30 ga Yuli, 2026.

Sanarwar ta kuma ce tawagar ta gana da gwamnan ne a gidan gwamnatin Kano da ke Abuja, domin yi masa bayani kan shirye-shiryen fara aikin titin jirgin ƙasan.

Ready to PlayDala FM88.5 FM