Koma Labarai
Wasanni

Ƙasar Spain ta lashe gasar cin kofin duniya ta 2026

Hassan Mamuda Ya'u 0 views
Ƙasar Spain ta lashe gasar cin kofin duniya ta 2026

Rahotanni sun bayyana cewa Kasar Spain da ke nahiyar turai ta lashe gasar cin kofin duniya ta shekarar 2026.

A ranar Lahadin nan ne aka buga wasan na ƙarshe, inda Ferran Torres, ya jefa ƙwallo ɗaya tilo da ta baiwa Spain din nasarar doke Argentina ta lashe gasar mafi girma a kwallon kafa ta duniya.

Majiyar labarin ta ambaton cewa rabon da Spain ta lashe gasar tun a 2010 a kasar Afrika ta Kudu, inda ta doke ƙasar Netherlands 1-0 ta lashe gasar.

Ready to PlayDala FM88.5 FM