Koma Labarai
Shari'a

El-Rura'i ya isa kotu domin ci gaba da sauraren shari’ar da ake yi masa.

Hassan Mamuda Ya'u 0 views
El-Rura'i ya isa kotu domin ci gaba da sauraren shari’ar da ake yi masa.

Tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufa'i, ya isa kotu a safiyar yau domin ci gaba da sauraren shari’ar da ake yi masa.

A yau ne ake sa ran kotu za ta bayyana matsayarta kan ko za a ba shi beli ko kuma akasin hakan.

Hukumar ICPC, ce dai ta gurfanar da El-rufa'i, a gaban kotun bisa zarginsa da datsar bayanan mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro Mallam Nuhu Ribaɗu, lokacin da yake waya.

Ƙarin bayani na nan tafe...

Ready to PlayDala FM88.5 FM