Koma Labarai
Labarai

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ne zai yi hawan sallar bana - Gwamnatin Kano

Hassan Mamuda Ya'u 0 views
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ne zai yi hawan sallar bana - Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana Mai martaba Sarki Muhammadu Sanusi II, a matsayin wanda zai yi hawan Sallar bana da ke tafe.

Bayanin hakan ya fito daga bakin Mai bai wa Gwamnan Kano shawara kan al'amuran masarauta Farfesa Tijjani Mujammad Naniya, a ranar Litinin 16 ga Maris, 2026.

Ƙarin bayani na nan tafe...

Ready to PlayDala FM88.5 FM