Koma Labarai
Labarai

Mahaifiyar tsohon gwamnan Kaduna Nasiru El-Rufai ta rasu.

Hassan Mamuda Ya'u 0 views
Mahaifiyar tsohon gwamnan Kaduna Nasiru El-Rufai ta rasu.

Rahotanni da ke fitowa na bayyana cewa, Iyalan tsohon gwamnan Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, sun sanar da rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Umma El-rufa'i.

Ɗan tsohon gwamnan na Kaduna Hon. Bello El-Rufa'i, ne ya wallafa sanarwar rasuwar a shafinsa na Facebook a ranar Juma'a 27 ga watan Maris, 2026.

Ready to PlayDala FM88.5 FM